Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Marigayin ya rasu yabar ƴaƴa da Jikoki da dama, cikin ƴaƴan nasa akwai shugaban ƙungiyar masu sayar da gidaje, filaye da bayar da haya, ta …
Jigo a jam’iyyar APC a Kano, Sanata mas’ud El-jubril Doguwa ya fice daga jam’iyyar a jiya alhamis. Sanata Doguwa ya bayyana ficewar ta sa ne …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Tinubu ya yabawa hukuncin da kotun kolin Najeriya ta yanke na tabbatar da manufar kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya …
Iyalan Alhaji Idris Muhammad Dana Marigayi Alh Kassim Aliyu Maisango Suna Farin Cikin Gayyar Yan uwa Da Abokan Arzuka Daurin Auren Yayansu. Arushin AngoMukhtar Idris …
An fara ganawar ne bayan da shugaban ya kammala tattaunawa da shugabannin kungiyar kwadagon, inda suka tattauna batutuwan da suka shafi sabon tsarin mafi karancin …
Kotun Ƙolin Najeriya ta haramta wa gwamnonin jihohin ƙasar rusa zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi a faɗin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito a hukuncin da ta …
Tsohon Ministan Wutar Lantarki a mulkin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari Injiniya Saleh Mamman, ya fadi a kotun da ke sauraron shari’ar zargin sa da …
Kotun Ƙolin Najeriya ta ce riƙe kuɗin ƙananan hukumomi da gwamnaonin jihohin ƙasar ke yi ya saɓa wa kundin tsarin mulki. Alfijir labarai ta ruwaito …
Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan …
Ana sa ran Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat da wasu mutum shida za su bayyana a gaban kotu a …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Daga Aminu Bala Madobi Bayanai sun nuna akwai alamun za a kirkiro sabuwar jiha nan ba da jimawa, biyo bayan gabatar da kudirin kafa jihar …
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin, ya bayyana fatansa na amincewar shugaba Bola Ahmed Tinubu kan kudurin dokar hukumar raya yankin arewa maso yamma …
Shugaban riƙon ƙwarya na ƙaramar hukumar da wakilin Sarkin Kano na 16, sun tsere da ƙafarsu Alfijir labarai ta ruwaito an shiga fargaba a yayin …
Shugaban Jami’ar Dutsinma (FUDMA) da ke Jihar Katsina, Farfesa Armaya’u Bichi, ya zargi wasu ma’aikatan jami’ar da taimakawa ƴan bindiga da bayanai. Yankin na fama …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kaddamar da kwamitin shugaban kasa kan aiwatar da sauye-sauye a harkar kiwo don magance matsalolin da ke kawo cikas ga …
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bada umarni ga ‘yan kasuwa su shigo da kayan abinci ba tare da sun biya kuɗin haraji ba tsawon wani …
Al’ummar unguwar da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato, suna cikin fargaba bayan da Kura ta tsere daga kejinta a gidan ajiyar …