Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 720/ Siyarwa = …

Labarai

Atiku Alama Ce Ta Hidima, Sadaukarwa Ga Al’umma – Shugaba Buhari

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yaba wa Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi kan hidima da sadaukar da kai. Buhari ya bayyana …

Labarai

Shugaban Kamfanin Jirgin Ƙasa Ya Tsallake Rijiya Bayan An Kashe Ɗan Sandansa

Posted onDecember 27, 2022December 27, 2022

Alfijr ta rawaito Manajan Daraktan Kamfanin Jiragen Kasa na Najeriya, Thimothy Zalanga, ya bayyana yadda ’yan bindiga suka bude wa ayarin motocinsa wuta, suka kashe …

Labarai

Cost-free Live Nude Webcams

Posted onDecember 27, 2022April 29, 2023

Free live nude webcams are a great way to notice a variety of women in their best. These sites offer everything from masturbation cams to …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutum Daya, Sun Debe Mutane 45’ A Kaduna

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito a ranar Kirsimeti wasu ‘yan bindiga sun kashe mutum daya tare da yin garkuwa da mutane 45 a unguwar Angwan Aku da …

Labarai

Barau Maliya Ya Gwangaje Mutanen Bagwai Da Jiragen Ruwa Na Zamani

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito Jiragen Ruwan Dam Din Bagwai Sun Iso Yanzu Haka, Wadanda Sanatan Kano ta Arewa Barau I. Jibrin Maliya ya kawo da nufin …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Kori Jami’anta Bakwai

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Imo, ta kori jami’anta bakwai waɗanda aka samu da laifukan da suka ƙunshi cutar da al’umma da razanarwa …

Labarai

Kuɗaɗen Da Aka Sace A Shekaru 8 Za a Iya Rabawa Duk Ɗan Nijeriya N732,000 — Naja

Posted onDecember 26, 2022December 26, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamishiniya a Hukumar kula da Harkokin Ƴan sanda ta Ƙasa, PSC, Najatu Mohammed, ta bayyana cewa kudaden da masu rike da mukaman …

Labarai

Ipsa Bashir Jantile Ya Sami Karramawa Daga Nigerian Institute of Public Relations

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

Alfijr ta rawaito cibiyar Horas da masu Hulda da jama’a ta kasa ta Karrama Ipsa Alh Bashir Hayatu Jantile bisa jajircewarsa Babu shakka an sanya …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Lahadi

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Lahadi Wapa    Alfijr Labarai Siya = 720/ Siyarwa …

Labarai

EFCC Ta Saka Kadarorin Wasu Manyan Kasar Nan A Kasuwa

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa EFCC ta sanar da yin gwanjon wasu kadarorin da ta kwace daga hannun ’yan siyasa …

Labarai

Bayan Zargin Tinubu kan Buhari Ba Za Ku Sake Yin Kirsimeti A Matsalar Fetur Ba – Atiku

Posted onDecember 25, 2022December 25, 2022

Alfijr ta rawaito Atiku Abubakar, dan takarar jam’iyyar PDP, ya ce ‘yan Nijeriya ba za su yi kirsimeti mai zuwa kan layukan man fetur ba …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai


Ma’aikatar Jinƙai Ta Fara Tantance Sunayen Waɗanda Hare-Haren Ƴan Bindiga Ya Shafa

Posted onDecember 24, 2022December 24, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta fara tattara sunayen waɗanda hare-haren ‘yan ta’adda ya shafa a wasu ƙananan hukumomi a Katsina. Aikin tantance sunayen wanda …

Labarai

Gwamnatin Lagos Ta Dauki Mataki Kan Principal Bisa Karya Hukuncin Kotu Kan Hijabi

Posted onDecember 24, 2022December 24, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Lagos ta kira ga shugaban makarantar Eletu-Odibo Junior High School, Abule-Oja, Yaba, Mrs Christiana Sofuye da sauran ma’aikatanta bisa karya …

Labarai

IGP Ya Sake Tura Sababbin Kwamishinonin Ƴan Sanda Bakwai

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin a nada kwamishinonin ‘yan sanda bakwai (7) a manyan runduna …

Labarai

Rundunar Sojin Sama Ta Buɗe Manhajar Ɗaukar Ma’aikata

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar sojin saman Najeriya ta fara shirin daukar sabbin ma’aikata na sojojin sama ga ƴan Najeriya masu mafi ƙarancin karatu. Hukumar kan …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 3

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan ta’adda sun kashe hakimin kauyen Mulo da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Malam Usman Garba. Rahotanni sun bayyana cewa, …

Labarai

Kotu Ta Yankewa Aisha Mama Boko Haram Hukuncin Ɗaurin Shekaru 10

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito an yankewa Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram hukuncin, bisa samunta da laifin zamba. Mai shari’a Aisha …

Labarai

Whats a Available Relationship?

Posted onDecember 23, 2022May 2, 2023

Whats a open relationship? Some people will be scared of nonmonogamy lingo anastasiadate.com login like “open marriage, ” “swingers, ” or “polyamory. ” It is …

Labarai

Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Hon Ghali Umar Na’abba Rasuwa

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga tsohon Speaker na ƙasa Hon Ghali Umar Na’abba Ubangiji Allah ya yajiƙan ta …

Posts pagination

‹ 1 … 198 199 200 201 202 … 263 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab