Alfijr ta rawaito Shahararren kamfanin nan da ya dade yana samar muku da ingantattun nau’i kan tufafi wato El Samad Nig Ltd dake birnin dabo, ya samar da wata sabuwar atampa mai suna “HIGHTEST” a yau Lahadi
Atamfa HIGHTEST an samar da ita da kaso 100% Na auduga, kuma cikin farashi mai sauki kamar yadda kamfanin ya dade yana yi muku.
An kaddamar da wannan atamfar ne a Katafaren Kantin su da ke cikin Ado Bayero Mall, kuma za ku iya samun HIGHTEST da sauran kayayyakin da kuke bukata a sauran reshinan kamfanin dake






No. 8, Unity Road,
Kwari Mkt,
Kano, Nigeria.
+234 (0)809 9999 485
No. 86, Jallaba Line,
Baya Gidan Labaran.
+234 (0)809 2032 626
(0)803 4331 217
(0)809 1208 568
No. 18. Gidan Sarkin Gambari.
Liti Chairman Line K/Mkt.
+234 (0)809 7174329, (0)811 6624 770
No. 1, Amana House
Filin Parking,
Kwari Mkt,
info@el-samad.com
Kano, Nigeria.
+234(0)809 6298 343
(0)803 4904 747
No 58, Ibrahim Taiwo Road,
Isiaka Rabiu Kwari Mkt,
Kano, Nigeria.
+234 (0)803 8888 752
No. 3, Ibrahimawa House,
IBB Way Kwari Mkt,
Kano, Nigeria.
+234 (0)803 8074793
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇