Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Muhd Abacha A Ɗan Takarar Gwamnan Kano A PDP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. Mai …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Jantile Yayi Murabus Daga Mai Taimakawa Shugaban Majalisar Tarayya

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Ipsa Bashir Hayatu Jantile yayi murabus daga matsayina na senior legislative Aids na shugaban majalisar tarayyar Nigeria Senator Ahmad Lawan. Wasikar da …

Labarai

Lantarki Ta Kashe Mai Juna-biyu Da Dan Sanda A Zariya

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito A kalla mutane 11 ne ake fargabar sun mutu sakamakon wutar lantarki da aka samu a wasu yankunan Zazzau da ke Zariya …

Labarai

Gawuna Da Garo Sun Kauracewa Taron Zaman Lafiya Na Tsaro A Kano – NNPP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamna Ganduje Da ɗan takarar Gwamnan jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna, da mataimakinsa Murtala Sule Garo, tare da dukkan ‘yan takarar sanata …

Labarai

Cristiano Zai Fara Taka Leda A Kulob Ɗin Saudiya 1, Ga Janairu:

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Ronaldo zai rattaba hannu kan yarjejeniyar kusan euro miliyan 200 (miliyan 10) a kakar wasa ta shekara, wanda zai fara a watan …

Labarai, Saudi Arabia

Saudiyya Ta Baiwa Nijeriya Gurbin Alhazai Mai Tsoka A Hajjin Baɗi

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kasar Saudiyya ta bai wa Nijeriya gurbin mahajjata 95,000 a hajjin shekara mai zuwa na 2023. Wannan na zuwa ne cikin …

Labarai

Bayan Kishiyoyi Sun Sa An Yi Garkuwa Da Surukarsu Daga Ƙarshe Reshe Ya Juye…

Posted onDecember 21, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sacemahaifiyar mijin nasu a …

CBN, Labarai

CBN Ta Ƙara Yawan Kuɗaɗen Da Za’a Dinga Cirewa Daga Banki

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN, ya yi amai ya lashe kan matakinsa na ƙayyade yawan kuɗaɗen da za a dinga cirewa daga bankuna …

Labarai

Yadda Farashin Kudaden Waje Ya Fara Saukowa A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Fyade, Labarai

Kotu Ta Daure Wani Matashi Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Bisa Laifin Fyaɗe Ga Ƴar 14

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani mutum mai suna Oladimeji Ayodele mai shekaru 38 hukuncin daurin …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Gurfanar Da Likitocin Bogi 2 Gaban Kotu

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun gurfanar da Franklin Poroye da Adedayo Ayodele a gaban Kotun Majistare da ke zamanta a yankin Ejigbo na …

Labarai

NDLEA Ta Kama kwayoyin Tramadol Miliyan 100, Da Lalata Gonakin Wiwi 772

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kwace fiye da kwayoyi miliyan 100 na opioids da Tramadol …

Labarai

The Best Mail Purchase Brides Websites

Posted onDecember 21, 2022May 2, 2023

The best mail order brides to be websites are those who have favorable comments and offer secure payment methods. These types of platforms in addition …

Labarai

How to Find a Free Overseas Brides Internet site

Posted onDecember 21, 2022May 2, 2023

A free overseas brides web page is a great method to meet overseas women. Nevertheless , it’s important to take into consideration the risks linked …

Labarai

Hukumar JAMB Ta Sanya Ranakun Gudanar Da Jarrabawarta 2023

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB ta sanya ranar 29 ga Afrilu, 2023, don jarrabawar kammala manyan makarantun …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Shirya Kara Shekarun Ritaya Da Gyaran Dokar Fansho

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito alamu sun bayyana a ranar Litinin da ta gabata cewa Majalisar Dokokin Jihar Kano za ta sake duba shekarar hidimar ma’aikatan jihar …

Labarai

An Kaddamar Da Kuɗin Ingila Mai Hoton Sarki Charles

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito Babban bankin Ingila ya fitar da sabbin takardun kudi masu dauke da hoton Sarki Charles. Hoton Sarkin zai fito ne a takardun …

Labarai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Lauretta Onochie A Shugabar NDDC

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito majsar dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Lauretta Onochie, mataimakiya ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kafafen sada zumunta a …

Labarai

Sayen Kuri’u 2023: Za Mu Toshe Asusun Gwamnati A Farkon Watan Janairu

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito NFIU A kokarinta na dakile sayen kuri’u a babban zaben shekara mai zuwa, sashin kula da harkokin kudi na Najeriya (NFIU) ya …

Labarai

Kotu Ta Dakatar Da DSS Daga Cafke Gwamnan CBN Emefiele

Posted onDecember 20, 2022December 20, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar da hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta …

Posts pagination

‹ 1 … 194 195 196 197 198 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab