Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Ƴan sandan Najeriya Sun Gano Babbar Masana’antar Bama-Bamai A Kasar

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gano babbar masana’antar bama-bamai da ke da alhakin kashe jama’a. Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ebonyi …

Labarai

Kotu Ta Daure Wata Bazawara Wata 6, Bisa Laifin Sumbatar Wani

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito wata mace ‘yar ƙasar Sudan da aka tuhuma da yin zina ta tsallake rijiya da baya daga hukuncin kisa, amma duk da …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Tabbatar Da Zai Saka Hannu A Rataye Mal Abduljabbar

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce yana kan bakarsa game da sanya hannu kan hukuncin rataya da kotun Musulunci ta yanke …

Labarai

Gwamnatin Qatar ta Bada Damar Gurbin karatu Ga Daliban Kasashen Duniya.

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Qatar ta sanar bude kofa ga matasa dalibai a fadin duniya domin yin karatu a kasar. Rahotanni sun ce Qatar ta …

Labarai

Ba Da Yawuna Lauyana Ya Nemi Ayi Min Sassauci Ba – Abduljabbar Kabara

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito kotu ta ce, ta samu Abduljabbar Kabara da laifin yiwa ma’aiki (s a.w) kage da cin mutumcin ma aiki da cewar yayi …

Labarai

Bankuna Sun Fito Da Yadda Za:a Fara Karbar Sabbin Kudaden Najeriya

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Sabbin takardun Naira da aka sabunta za su fara yaduwa a ranar Alhamis yau inda bankunan Deposit Money za su fitar da …

Labarai

Jakadan Najeriya A Spain Ya Rasu Kwanaki Bayan Bikin Cikarsa Shekaru 63

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Jakadan Najeriya a kasar Spain, Ademola Rasaq Seriki ya rasu. A cewar wata sanarwa ta iyali, Marigayi Ambasada ya rasu a ranar …

Labarai

Kotu Ta Bukaci Gwamnatin Kano Da Ta Biya Muhuyi Magaji Wasu Makudan Kudade

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaita ranar Larabar da ta gabata ne kotun masana’antu ta kasa ta hana kwamishinan ‘yan sandan shiga cikin harkokin dakataccen shugaban hukumar korafe-korafen …

Katsina, Labarai

An Tumbuke VC Din Jami’ar Umaru Musa Yar’adua, Farfesa Sanusi

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito majalisar zartarwa ta jihar Katsina, wadda Gwamna Aminu Bello Masari ke Jagoranta ta amince da shugaban Jami’ar Umaru Musa Yar’adua da ke …

Labarai

Kotu Ta Zartar Da Hukuncin Rataya Kan Wani Jami’in Hisbah

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Mai shari’a Amina Adamu da ke babar Kotu mai lamba 9 a jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan …

Labarai

Wasu Da Ake Zargin Matsafa Ne Sun Yi Wa Mai Adaidaita Fyade, Sun Kuma Kashe Shi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Wani ma’aikacin babur din adaidaita sahu wanda ba a iya tantance sunansa ba, wasu mutane uku sun yi wa fyade, wadanda ake …

Labarai

Na Yi Iya Bakin Kokari Na – Shugaba Buhari

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Muhammad Buhari ya ce ya yi iya kokarinsa ga ‘yan Najeriya duk da tabarbarewar tattalin arziki da rashin tsaro. Shugaban …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Yi Gwanjon Motoci Sama Da 190 A Abuja, Kano Da Sauran Jahohi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Tu’annati, EFCC, a ranar Talata ta gudanar da gwanjon motoci sama da 190 da na’urorin …

Labarai

An Gano Wasu Buhunhunan Makudan Kudade Da Aka Boye

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ‘yan sanda sun mayar da martani yayin da mazauna garin suka gano buhunan rubabbun takardun naira a ofishin ‘yan sandan jihar …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Gargadi Masu Talla Da Barkwancin Yanar Gizo Su Nemi Lasisi Ko Su Sa Kafar Wando Daya.

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta hannun hukumar tantance tallace tallace ta ja hankalin marubuta, Masu talla da Barkwanci a yanar gizo, dasu gwggauta yin …

Labarai

An ƙwaƙulewa Wani Almajiri Ido Dan Kano A Jihar Bauchi

Posted onDecember 14, 2022December 14, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sandan  jihar Bauchi sun ce suna gudanar da bincike game da wani hari mai tayar da hankali a kan wani …

Labarai

Online dating a European Female

Posted onDecember 14, 2022May 2, 2023

Dating a European girl is a fantastic way to fulfill a beautiful female who is likewise educated and family-oriented. They are wonderful conversation associates and …

Labarai

Yadda Kasuwar Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Talata

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa Siya = 730 / Siyarwa …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Mutane 40 Sun Jikkata, Mutane 14 Da Shanu 22, Sun Mutu A Kebbi

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito Mutane 14 da shanu 22 sun mutu a wani hatsarin da ya faru a hanyar Jega/Koko a jihar Kebbi. Hatsarin dai ya …

Labarai

Tsohuwa ‘Yar Shekara 90 Ta Kammala Digirin Da Ta Fara A 1951 Zuwa 2022

Posted onDecember 13, 2022December 13, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar mata mai shekaru 90, Joyce DeFauw, ta kammala karatun digiri a Jami’ar Arewacin Illinois ranar Lahadi 11/12/2022. DeFauw ta sami …

Posts pagination

‹ 1 … 196 197 198 199 200 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab