Alfijr ta rawaito gidan radiyo Premier wallafa zargi da ake wa wani likita a asibitin koyarwa na Malam Aminu Kano da illata wani jariri ɗan kawanaki biyar.
An bayyana Likitan ya bar igiyar da ya ɗaure hannun jariri da ita yayin daukar jini har tsawon awanni 18.
Dalilin haka ya jawo hannun yaro ke neman rubewa a halin yanzu.
Binciken da Radio Premier ya gabatar ya gano cewa an yiwa mahaifiyar yaro aikine aka ciro shi daga cikinta.
Daga bisani likita ya ce yana fama da matsalar numfashi da hakan ta sa tilas aka kwantar dashi a bangare jarirai.
An kuma yi zargin cewa, awa 18 ba wani daga cikin jami’an lafiya a asibitin da ya kula yaron, balle ya lura da ɗaurin dake hannunsa, har sai da mahaifiyarsa taje bashi mama.
Tuni dai wasu likitoci suka ce sai dai a yanke hannun wanna jariri, sakamakon shafe tsahon lokaci jini bai gindaya ba.

Sai dai mahaifin yaron Malam Umaru Shamsu ya ce ma’aikatan asibitin na nuna masa wulakanci duk da dattakon da ya nuna.
Ya ce ya yi mamaki da aka kirashi wai yaje ya siyo maganin da za a baiwa ɗan nasa a ranar Litinin, duk da ɗanyen aikin da aka yi masa.
A Talatar nan 3 ga Janairu yaron ke cika kwanaki 5 da haihuwa.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
keen learner, down to earth, simple and straightforward, always ready for challenge.
Continue Reading
Previous:Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible
Labarai
Yadda Likita a asibitin Aminu Kano ya ‘rubar’ da hannun jariri dan kwanaki uku a duniya1
Yadda Likita a asibitin Aminu Kano ya ‘rubar’ da hannun jariri dan kwanaki uku a duniya
Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible2
Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara3
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara
Ronaldo zai rika karbar Fam Miliyan 177 duk shekara, bayan komawarsa Al Nassr4
Ronaldo zai rika karbar Fam Miliyan 177 duk shekara, bayan komawarsa Al Nassr
Messi ba shi ne dan wasa da babu kamarshi a duniya ba – Ancelotti5
Messi ba shi ne dan wasa da babu kamarshi a duniya ba – Ancelotti
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 2686
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 268
Labarai masu alaƙa
Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible1 min read
Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible
Mukhtar Yahya Usman 3 days ago 88
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara1 min read
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara
Mukhtar Yahya Usman 3 days ago 139
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 2681 min read
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 268
Aminu Abdullahi Ibrahim 5 days ago 94
Kungiyar ‘yan fansho: Kuyi biyayya a dauki hoton ‘yan yatsun ku ‘yan fansho1 min read
Kungiyar ‘yan fansho: Kuyi biyayya a dauki hoton ‘yan yatsun ku ‘yan fansho
Aminu Abdullahi Ibrahim 6 days ago 78
Kudirin gyaran dokar fansho ya tsallake karatun farko a majalisar dokokin Kano1 min read
Kudirin gyaran dokar fansho ya tsallake karatun farko a majalisar dokokin Kano
Aminu Abdullahi Ibrahim 6 days ago 132
Gwamnonin G5 na PDP sun sake ganawa a London.1 min read
Gwamnonin G5 na PDP sun sake ganawa a London.
Abdulrasheed Hussain 7 days ago 92
Bincike
Search for:
Categories
Recent Posts
Yadda Likita a asibitin Aminu Kano ya ‘rubar’ da hannun jariri dan kwanaki uku a duniya
Gwamnatin Kano ta sharara karya kan korata-Baba Impossible
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara
Ronaldo zai rika karbar Fam Miliyan 177 duk shekara, bayan komawarsa Al Nassr
Messi ba shi ne dan wasa da babu kamarshi a duniya ba – Ancelotti
Mafi shahara
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara3
‘Yan Shi’a sun gudanar da zanga-zangar adawa da umarnin kashe Abduljabbar Kabara
Ronaldo zai rika karbar Fam Miliyan 177 duk shekara, bayan komawarsa Al Nassr4
Ronaldo zai rika karbar Fam Miliyan 177 duk shekara, bayan komawarsa Al Nassr
Messi ba shi ne dan wasa da babu kamarshi a duniya ba – Ancelotti5
Messi ba shi ne dan wasa da babu kamarshi a duniya ba – Ancelotti
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 2686
Majalisar dokokin Kano ta amince da kasafin kudin shekarar 2023 fiye da miliyan dubu 268
Kungiyar ‘yan fansho: Kuyi biyayya a dauki hoton ‘yan yatsun ku ‘yan fansho7