Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Jihar Kano Ta Samu Gurabe Masu Tsoka A Aikin Hajjin Bana

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Alhazai ta Ƙasa, NAHCON ta baiwa Jihar Kano gurbin alhazai dubu 5902 domin zuwa aikin Hajjin bana, 2023. Muhammad Abba Dambatta …

Labarai

ICPC Ta Kama Wasu Manajojin Banki Kan Ɓoye Sabbin Kuɗi

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar ICPC, ta kama manajan ayyuka na reshen bankin FCMB a Jihar Osun saboda zargin ɓoye sababbin takardun naira. Hukumar ta ce …

Labarai

Bafarawa Ya Maida Martani Ga El-Rufai Kan Dattawan Arewa

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon gwamnan Sokoto kuma jigo a jam’iyyar PDP, Alhaji Attahiru Bafarawa ya nuna rashin dadinsa game da kalaman da gwamna  Nasiru El …

CBN, Labarai

Dalilin Da Yasa Muka Ƙara Farashin Cirar Kuɗi — Masu POS

Posted onFebruary 4, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Kama Wata Ƴar Fim Kan Liƙa Sabbin Kuɗi A Wajen Biki

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar EFCC a Jihar Lagos ta soma gudanar da bincike kan Oluwadarasimi Omoseyin kan zargin lalata darajar sabbin kuɗin Najeriya. Omoseyin Jarumar …

Labarai

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai

An Kaiwa Wani Ɗan Takarar Gwamna Hari Lokacin Yakin Zaɓe

Posted onFebruary 3, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun kai wa wani dan takarar gwamna hari na jam’iyyar APGA a jihar Ebonyi Farfesa Bernard Odo, wanda ya …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Harbe Alkali Yayin Shari’ar A Cikin Kotunsa

Posted onFebruary 3, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan bindiga sun harbe alkalin kotun, alƙali da ke Ejemekwuru a ƙaramar hukumar Oguta a jihar Imo, Nnaemeka Ugboma, wasu ‘yan …

Labarai

Babban Kwamandan Hisba Ya Ja Hankalin Admin Whatsapp Na Kano

Posted onFebruary 2, 2023February 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babban kwamandan Hukumar Hisbah na jihar Kano Ibni Sina ya ja hankali masu amfani da Manhajar Whatsapp da su ji tsoron Allah …

Labarai

Kotu Ta Rab Auren Ƴar Gwamnan Kano, Ga Yadda Ta Kasance

Posted onFebruary 2, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun Shari’ar Musulunci ta Jihar Kano a ranar Alhamis ta raba auren Asiya Ganduje, diyar Gwamnan Jihar Kano, mai shekara 16 da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onFebruary 2, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …

Labarai

Murja Ibrahim Kunya Ta Musanta Zargin Da Ake Mata a Kotu

Posted onFebruary 2, 2023February 2, 2023

Alfijr ta rawaito yau Alhamis an soma shari’ar da Zauren Malaman Kano da wasu lauyoyi suka kai Ƴar TikTok ɗin nan Murja Ibrahim Kunya. Bayan …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa:CBN Ya Kara Sassauta Hanyar Karɓar Kudade

Posted onFebruary 2, 2023

Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN ya umurci bankunan da suka ajiye kudi (DMBs) da su fara biyan kudaden da aka sake fasalin na …

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Kwamishiniyar Harkokin Mata

Posted onFebruary 1, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishinan harkokin mata; Mataimakiyar kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Kuros Riba, Igri Ewa ta ce ‘yan …

Labarai

Kotu Ta Umarci Yan Sanda Tuhumi Shugaban Jam’iyyar APC Na Kano

Posted onFebruary 1, 2023February 1, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya dake zaman ta a Jihar Kano ta bayar da umurnin Yan Sanda su binciki tare da tuhumar Abdullahi Abbas …

Labarai

Allah Ya Yiwa Sarkin Dutse Alh Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa

Posted onJanuary 31, 2023

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah ya yi wa Sarkin Dutse, Alhaji Nuhu Muhammad Sunusi rasuwa. Sarkin ya rasu ne a Abuja bayan ya yi …

Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Bankuna Za Su Ci Gaba Da Karɓar Tsoffin Kuɗaɗe Har Bayan Cikar Wa’adi – Emefiele

Posted onJanuary 31, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan Babban Bankin Ƙasa, CBN, Godwin Emefiele, ya ce bankuna za su ci gaba da karbar tsoffin takardun kudi na Naira har …

Labarai

Sarkin Kano Ya Bawa Shugaban Kasa Kyautar Ban Mamaki

Posted onJanuary 31, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane da dama sun cika da mamakin wai menene wannan Sarkin Kano ya damkawa Shugaba Muhammadu Buhari. Kasancewar Sarkin Kano masanin Al’ada …

Labarai

Allah Ya Yiwa Tsohon Mataimakin Shugaban BUK Farfesa Ibrahim Umar Rasuwa

Posted onJanuary 31, 2023

Alfijr ta rawaito Allah ya yiwa Farfesa Ibrahim Umar ya rasuwa a daren Litinin, sanarwar ta fito ne daga bakin ɗan sa, Farouk Ibrahim Umar …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Buɗe Soron Ingila A Masarautar Kano

Posted onJanuary 31, 2023

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero,ya yabawa shugaban Kasa Muhammadu Buhari bisa ziyarar buɗe Soron Ingila da kuma aminta da yayi wajen Karin …

Posts pagination

‹ 1 … 188 189 190 191 192 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab