An Naɗa Saban PRO Na Kungiyar Masu Maganin Gargajiya A Kano

Alfijr ta rawaito kungiyar masu maganin gargajiya ta Kasa ta National Association Of Nigeria Traditional and Medicine Practitioners, (NANTMP) ta ayyana  Dr Mamman a matsayin sabon kakakin yaɗa labarai na kungiyar na Alfijr Labarai daya PRO 1, reshen karamar hukumar Gwale.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shuwagabanni kungiyar suka fitar yayin taron tattauna hanyoyin da za,a kawo sauyi na samun wasu matsalolin a cikin sana,ar da samar da shugabancin mai karfi.

A nasa bangaren shugaban kamfanin Dr Mamman Islamic Center da ke unguwar Dorayi garejin kamilu wato Dr Mamman ya godewa Allah bisa wannan zabin da aka masa, ya kuma nemi goyon bayan abokanan sana ar tasu da su hada kai domin ci gaban sana ar tasu baki daya.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Best seller Channel
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *