Alfijr ta rawaito Jirgin kasa mai shigowa daga Kaduna da yammacin yau Juma’a, ya kaucewa Hanyar layin dogo kusa da tashar jirgin Kubwa dake Abuja sakamakon barnar da aka yi.
Duk Fasinjojin Suna lafiya babu wanda ya sami wata matsala.
Karin Bayani na nan tafe…
Allah ya kiyaye gaba.
Allah ya kiyaye gaba