Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Shari’ar Da Aka Fara Yiwa Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus  ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …

Labarai

Zaɓen Shugaban Ƙasa Ya Gaza Cimma Burin Ƴan Nijeriya, in ji Amurka

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Sama da mako guda bayan gudanar da zaɓen shugaban ƙasa a Najeriya, Amurka ta ce zaɓen ya ya gaza cimma yadda ‘yan …

Labarai

An Gano Ƴan Siyasar Kano Da Ke Shirin Dauko Bakin ’Yan Daba – Yan Sanda 

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun gano shirin wasu ’yan siyasa na dauko hayar Gungun ’yan daba zuwa Jihar Kano don tayar da rikici …

Labarai

Yan Bindiga Sun Harbe Mahaifin Shugaban Karamar Hukumar Rimin Gado

Posted onMarch 5, 2023March 5, 2023

Alfijr ta rawaito wausu yan bindiga da ba a tantanceba, sun kashe hakimi Maigari a karamar hukumar Rimin Gadoa jihar kano, Aih Dhiru Abba . …

Labarai

Ronaldo Ya Lashe Kyautar Gwarzon Ɗan Wasa A Roshn Saudi League

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Shahararren dan wasa Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan wasan watan Fabrairu na kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya. Ronaldo ya bayyana …

Labarai

Na Rantse Da Allah Ban Harbi Kowa Ba Kuma Bani Da Bindiga! In Ji Doguwa

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban masu rinjaye na Majalisar Wakilai, Alhasan Ado Doguwa da ke fuskantar shari’a bisa zargin kisan kai a jihar Kano ya danganta …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Yiwa Dan Gidan Gen Sani Abacha Rasuwa

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Allah ya yiwa Abdullahi Sani Abacha Rasuwa, ya rasu a yau Asabar. Allah ubangiji ya gafarta masa Allah ya bawa iyaye da ƴan uwa hakurin …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Zai Binciki Gwamna Kan Motsinsa A Ranar Zabe

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘Yan sandan Jihar Ogun, Frank Mba, a ranar Juma’a ya nuna cewa zai binciki zargin yunkurin Gwamna Dapo Abiodun zuwa wasu …

Labarai

An Ja Hankalin Buhari Da Yabi Umurnin Babban Kotu

Posted onMarch 4, 2023March 4, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito wani Jigon a jam’iyyar APC a jihar Zamfara, Alhaji Sani Abdullahi Wamban Shinkafi, ya ja hankalin shugaban kasa …

Labarai

APC Ta Bukaci Malami Emefiele Da Suyi Murabus Daga Mukamansu

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Mataimakin shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (Arewa maso Yamma) na kasa, Mallam Salihu Lukman, ya bukaci gwamnan babban bankin Najeriya ya yi …

Labarai

Ma aikatar Shari’a Ta Jihar Kano Ta Magantu Kan Maganar Shirin Sakin Doguwa

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Ma’aikatar Sharia ta jihar Kano(Ministry of justice ta musanta rade-radin cewar Antoni janar zai yi amfani da ikon sa na doka domin …

Labarai

Fashewar Wani Abu Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane Da Dama A Nijeriya

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane da dama ne suka mutu sakamakon fashewar wasu abubuwa a wani wurin da ake hakar danyen mai ba bisa ka’ida ba. …

Labarai

An Sake Gurfanar Da Jaruma Hadiza Gabon Gaban Kotun Shari’ar Musulunci

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito a ranar Juma’a ne Kotun Shari’a da ke zamanta a Magajin Gari Kaduna ta mika karar da aka shigar da fitacciyar jarumar …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa :Kotun Koli Ta Bada Umarnin Yin Amfani Da Tsofaffin Takardun Naira

Posted onMarch 3, 2023

Alfijr ta rawaito Wani kwamitin mutane bakwai na Kotun Koli karkashin jagorancin John Okoro a ranar Juma’a ya ba da umarnin amfani da tsofaffin takardun …

Labarai

Ibtila’i An Tsinci Gawar Wata Mata Da Danta A Kano

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito an tsinci gawar wata mata mai suna Aisha Ishaq da danta mai wata shida a duniya a yankin ’Yan Awaki da ke …

Labarai

Jihohi 6 Sun Gurfanar Da INEC Gaban Kotun Koli Kan Zaɓen Shugaban Ƙasa

Posted onMarch 3, 2023

Alfijr ta rawaito Jihohi shida na tarayyar Najeriya sun maka gwamnatin tarayya a gaban kotun koli, kan halin da ake ciki, tattarawa da kuma sanar …

Labarai

Tirka-Tirka: Ɓarayi 50 Ne Suka Shiga Hannu A Gobarar Kasuwar Maiduguri

Posted onMarch 3, 2023March 3, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta kama wasu mutane 50 da ake zargi da yin sace-sace a kasuwar Monday Market ta Maiduguri …

Labarai

Aminu Dantata Ya Kaddamar Da Sashin Ilimin kimiyya Mai Sunansa A Jami’ar Maaun

Posted onMarch 2, 2023March 2, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’ar Maryam Abacha (MAAUN) da ke Kano, ta sanyawa sashin Kimiyyar Kiwon Lafiya na Jami’ar sunan fitaccen Ɗan kasuwa kuma dattijo, Alhaji …

Labarai

Kotu Ta Yankewa Shahararun Yan TikTok Ɗin Nan Hukunci

Posted onMarch 2, 2023March 2, 2023

Alfijr ta rawaito kotun shari’ar musulunci da ke zamanto a Kano ta sako Murja Ibrahim Kunya tare da Ashiru Idris Mai-Wushirya, bayan zaman gidan yari …

Labarai

Gwamna Zulum Ya Amince Da Ƙarin Naira Biliyan 1, Kan Ibtila’in Gobara

Posted onMarch 2, 2023March 2, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya amince da karin Naira biliyan 1 don sake gina kasuwar Monday a Maiduguri da …

Posts pagination

‹ 1 … 177 178 179 180 181 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab