Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …
Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, ta kama wani tsohon mayakin kungiyar ta’adda ta Boko Haram, Alayi …
Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Bauchi ta yanke wa wasu jiga-jigan jam’iyyar PDP a jihar Bauchi, Saleh Hussaini Gamawa da Aminu …
Alfijr ta rawaito Daya daga cikin masu neman kujerar shugaban majalisar dattawa Sanata Jibrin Barau na jam’iyyar All Progressives Congress ya karbi bakuncin zababbun sanatoci …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …
Alfijr ta rawaito Manchester United ta lashe kyautar bajinta uku a gasar Premier League a watan Fabrairu. Erik ten Hag shine ya lashe kyautar mai …
Alfijr ta rawaito Wani shahararren mai gabatar da shirye-shirye a gidan rediyo mai zaman kansa na Ibadan, Fresh FM Nigeria, wanda aka fi sani da …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Kano Ta Bada Miliyan 25 Ga Kwamitin Shirya Gasar Karatun Al-Qur’animai girma kuma wadanda suka lashe gasar karatun Al-Qur’ani a ranar …
Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …
Alfijr ta rawaito Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa kwanan nan, Orji Uzor Kalu, ya ce ya karkatar da wayarsa. A cewar dan majalisar, an …
Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …
Allah yayiwa Alh Sani Dahiru yakasai (SDY) rasuwa, a yau Alhamis. Za ai janaizarsa a gobe juma’a da misalin karfe takwas na safe 8:00am a …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito a ranar Alhamis wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta …
Alfijr ta rawaito aƙalla kusan sati ɗaya kenan al’ummar yankin unguwannin Abatuwa, Rahamawa, Janbango da sauran unguwannin wannan rukunin, kullum hankalinsu a tashe ya ke, …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta tsawaita hutun daliban manyan makarantu sakamakon dage zaben gwamna da na majalisun tarayya da hukumar zabe mai zaman kanta …
Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wani jirgin fasinja ya murkushe wata motar ma’aikatan gwamnatin jihar …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …
Alfijr ta rawaito Wata gobara ta lalata shaguna 19 ciki har da masallaci a kasuwar Rimi da ke jihar Kano. Hakan na zuwa ne kwanaki …