Allah Daya: Tunkiya Ta Haifi Dan Mutum A Garin Kano


Alfijr ta rawaito da safiyar yau ne aka tashi da wani abin al’ajabi a unguwar sabuwar Gandu cikin birnin kano.


Inda aka samu wata Tunkiya ta haifi wani Rago mai suffar dan Adam sak.

Faruwar wannan abu ya haifar da shiga rudani ga mutanen unguwar, wasu da rade-radin ko wani mara tsoron Allah ne ya sadu da tunkiyar don nema duniya.

Bukka

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *