Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa : INEC Ta Dage Zaben Gwamna Da ‘Yan Majalisun Jiha

Posted onMarch 8, 2023March 9, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta kammala shirye-shiryen dage zabukan gwamnoni da na ‘yan majalisun Jiha da aka shirya …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onMarch 8, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa       1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

INEC Za Ta Sake Gudanar Da Zabe A Mazabar Tarayya Doguwa/Tudun Wada

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) za ta gudanar da nata zaben a mazabar Doguwa/Tudun Wada, a Kano. Jami’in zaben …

Labarai

An Sake Turo Sabon CP Kano Da Kuma Masu Kula  Da Shiyyoyin Jihar

Posted onMarch 8, 2023March 8, 2023

Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya mayar da CP Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na gwamnan jihar Kano, Abdullahi …

Labarai

Shugaba Buhari Zai Karɓi Lambar Yabo Daga ECOWAS Kan Kare Dimokraɗiyya

Posted onMarch 8, 2023March 8, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai karbi lambar yabo daga kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afrika ECOWAS, bisa nasarorin da ya samu …

Labarai

Kasar Amurka na shirin haramta amfani da shafin TikTok a ƙasar

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito Fadar gwammnatin Amurka ta ce tana goyon-bayan wani ƙudirin doka na gamayar jam’iyyun siyasar ƙasar biyu da zai bai wa Shugaba Biden …

Labarai

Takaitaccen Tarihin Marigayi Alh Musa Musawa

Posted onMarch 8, 2023

Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …

Labarai

Inna lillahi wa inna ilaihir raajiun.
Allah Ya Yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa

Posted onMarch 7, 2023

Allah ya yiwa Alh Musa Musawa  Rasuwa a daren Talata da daddare. Ya rasu yau bayan jinya Mai tsawo da ya sha fama da ita …

Labarai

INEC Ta Bayyana Wuraren da za a sake zaɓen sanatoci a Najeriya

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …

Labarai

NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi 13,125kg, Da Mutane 793

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi 13,125kg, Da Mutane 793

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa ta kama kilo 13,125 na miyagun kwayoyi tare da cafke mutane 793 a babban …

Gwamnatin Kano, Labarai

Fursunoni 12 Da Aka Yankewa Hukuncin Kisa Sun Shaki Iskar Yanci A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …

Labarai

Ana Zanga-Zanga Kan
Shirin Kawo Sabon Kwamishinan Ƴan Sandan Kano

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …

Labarai

Kotu Ta Daure Wani Ma’aikacin Tsaftar Gidan Gyaran Hali Bisa Laifin Gagarumar Sata

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Ƙasa (INEC) Ta Dakatar Da Wani  Kwamishinan Zabe

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito dakatarwar wacce ta zo kwanaki hudu gabanin gudanar da zaben gwamna a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakatariyar INEC, …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Rutsa Da Mutane 10 Ƴan Gida Ɗaya Sun Mutu A Kano

Posted onMarch 7, 2023March 7, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye abkuwar haɗurra ta Najeriya (FRSC), ta ce wasu mutane su goma ‘yan gida ɗaya kuma yan asalin jihar Kano sun …

INEC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Hukumar INEC Ta Cire Sunan Alhassan Ado Doguwa

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito ta ruwaito cewa, hukumar zabe ta ayyana Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben mazabar Doguwa/Tudunwada a ranar 25 ga watan Fabrairu. …

Labarai

Soja Ya Bindige Kwamanda Da Wasu Sojoji 2 A Nijeriya

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …

Labarai

Posted onMarch 7, 2023March 10, 2023
Labarai

Ƴan Sanda Sun Ayyana Neman Wani  Ɗan Takarar Gwamna Ƴan Kwanaki Kafin Zaɓe

Posted onMarch 6, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar ta bayyana cewa tana neman dan takarar gwamna ‘yan kwanaki kafin zabe. Ɗan takarar gwamna na jam’iyyar All …

Posts pagination

‹ 1 … 176 177 178 179 180 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab