Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Kannywood, Labarai

Tsaffin Matan Aure Ƴan Kannnywood Sun Kafa Sabuwar ƙungiya

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Tsoffin matan da su ka yi harkar fim, kuma har yanzu su ke zaune a gidajen mazan su sun kafa wata …

Labarai

Gwamnatin Kano Ta Bada Hutun Babbar Sallah Ga Makarantu

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Ma’aikatar ilimi ta jihar Kano ta amince da ranar Juma’a 23 ga Yuni, 2023 a matsayin ranar da za a fara …

Labarai

Majalisar Dokokin Kano Ta Tabbatar Da Tantance Sunayen Kwamishinoni 16

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban masu rinjaye na majalisar, Ismail Jibrin Falgore, a zaman majalisar a ranar Alhamis, ya ce an tabbatar da hakan ne …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tufka Da Warwara: RMAFC Ta Musanta Karin Albashi Ga Shugabanni

Posted onJune 22, 2023June 22, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Kula da Harakokin Haraji, Allocation da Fiscal Commission (RMAFC) ta musanta rahotannin kafafen yada labarai na cewa ta amince da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa   1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Shugaban Nijeriya Tinubu Ya Tabbatar Da Karin Albashi

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar da ke Kula da Rabon Tattalin Arzikin Kasa (RMAFC), ta amince da yin karin albashi na fiye da kaso 114 …

Labarai

Tankin Ruwa Ya Ragargaje Wani Matashi Da Ke Bacci

Posted onJune 21, 2023June 21, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito wani Tankin ruwa a sama ya rikito kan wani matashi wanda sanadiyar haka ya rasa ransa. lamarin ya faru ne a …

Labarai

Wata Kotun Majistare Ta Ɗaure Wata Matar Aure Wata 18 A Kano

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Wata kotun majistare da ke jihar Kano ta yanke wa wata mata mai suna Elizabeth Gift hukuncin daurin watanni 18 a …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Gwamnatin Tinubu Ta Bankado Badakalar Harajin Biliyoyin Naira

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Bola Ahmed Tinubu ya fallasa yadda aka tafka ta’asa a harkar harajin ma’aikatar ruwa a Najeriya. Jaridar ENigeria ta wallafa …

Labarai

Kotu Ta Tsayar Da Ranar Yanke Hukunci Kan Ƙarar Da Emefiele Ya Shigar

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Kotu ta sanya ranar 13 ga watan Yuli domin yanke hukunci kan karar da Godwin Emefiele, dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya …

EFCC, Labarai

Wata Sabuwa! EFCC Ta Tsare Wani Tsohon Gwamna

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Benuwai Samuel Ortom, yanzu haka yana tsare a hannun hukumar yaƙi da rashawa EFCC. Hukumar yaƙi da masu …

Labarai

An Ƙaddamar Da Dokar Ta-Baci Kan Satar Waya A Kano

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumomi a jihar Kano sun ƙaddamar da dokar ta-ɓaci game da satar waya da kuma wasu laifukan da ake aikatawa a …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Aike Da Sunayen Kwamishinoni Ga Majalisar Kano

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sake turawa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane 19, da yake son na dawa kwamishinoni …

Labarai

Wani Mutum Ya Bankawa Wata Mata Wuta Bisa Zargin Cewar Mayya Ce

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Wani matashi mai suna Hamza Umar dan shekara 30 a duniya ya shiga hannun ‘yan sanda a jihar Bauchi bayan da …

Labarai

Tinubu Ya Naɗa Hadiza Bala Da Hannatu Musawa Tare Da Mashawarta Na Musamman

Posted onJune 20, 2023June 20, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada karin masu ba da shawara na musamman guda biyu da manyan mataimaka biyu. Sabbin …

Gwamnatin Kano, Labarai

Yanzu-Yanzu : Gwamna Abba Kabir Ya Sake Sanar Da Sabbin Mukamai

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya amince da nadin kwamitin riko na kungiyar Kano Pillars (Masu Gida). Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Ya Kori Shugaban ‘Yan Sanda Da Na Kwastam, Ya Nada Sababbi

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada sabbin Manyan Hafsoshin Tsaron Kasa da Babba Sufeton ’Yan Sanda da kuma shugaban Hukumar …

Labarai

RASHIN TSARO: Yan Bindiga Sun Sace Wani Limami

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ondo sun tabbatar da cewa mahara sun yi garkuwa da Limamin Babban Masallacin USO da ke Ƙaramar Hukumar …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …

Katsina, Labarai

Ƴan Sanda Sun Kashe Ƴan Bindiga 5, Sun ƙwato Shanu 143 A Katsina

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Katsina ta ce an kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda biyar a wasu hare-hare da …

Posts pagination

‹ 1 … 148 149 150 151 152 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab