Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Bola Tinubu, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Yi Addu’o’i Ga Mahaifiyarsa Shekaru 10 Bayan Rasuwarta

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar sa, Alhaja Abibatu Mogaji, shekaru 10 da rasuwa. Shugaban ya wallafa hoton …

Bola Tinubu, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Nada Ribadu Da Wasu Karin Mutane Bakwai

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nada tsohon Shugaban Hukumar EFCC, Malam Nuhu Ribadu a matsayin mai ba shi shawara na …

Fyade, Labarai

An Kama Wani Hakimi Kan Zargin Yi Wa Yarinya Mai Shekara 5 Fyade

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Jami’an tsaro sun kama wani Hakimin a Jihar Gombe, bisa zarginsa da yiwa wata karamar yarinya fyade. Dubun basaraken ta cika ne bayan an zarge shi da yi wa …

Labarai

Wasanni: An Fitar Da Jadawalin Wasannin Kasar Ingila Ta Bana

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila ta fitar da jadawalin wasannin da za a buga a kakar shekarar 2023/2024. Domin Samun …

DSS, Labarai

Bawa Ya Shiga Hannun DSS Bayan Dakatar Da Shi Daga Mukaminsa

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tsaro ta DSS a Nijeriya ta ce shugaban hukumar EFCC yana hannunta. Wata sanarwa da DSS ta wallafa a shafinta …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa Siya = 753 / Siyarwa …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Ƙaryata Jita Jitar Rushe Masarautan Kano

Posted onJune 14, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …

EFCC, Labarai

Ganduje Na Son Kotu Ta Hana EFCC Bincikensa Kan Bidiyon Dala

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Abdulahi Umar Ganduje, ya bukaci Babbar Kotun Jihar da ta hana Hukumar EFCC ci gaba da bincikensa …

EFCC, Labarai

Shugaba Tinubu Ya Dakatar Da Shugaban EFCC Abdulrasheed Bawa

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya dakatar da shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa Wata sanarwa da ofishin Sakataren Gwamnatin Tarayyar kasar …

Labarai

Wata Sabuwa! Wani Ɗalibin JSS 2 Ya Harbe Abokinsa Har Lahira

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito wani ɗalibai karamar sakandare ya harbe abokinsa har lahira. An tattaro cewa yaran biyu suna wasa ne da bindigar mallakin mahaifin …

Labarai

Shugaban INEC Zai Bayyana Gaban Kotun Korarrakin Zabe Kasar

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito shugaban hukumar zabe mai zaman Kanta ta Kasa (INEC) Farfesa Mahmoud Yakubu zai gurfana a gaban kotun sauraren kararrakin zaben shugaban …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Yi Wa Wata Mata Tsirara A Bai Nannasi

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito ƴan sandan Ghana sun ce ana ci gaba da neman sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. Hoto/Rundunar ‘yan sandan …

APC, Labarai

Gwamnan Jihar Kogi Ya Kori Kwamishina Da Wasu Mataimakansa

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Yahaya Bello na Kogi ya kori kwamishina da wasu mataimaka biyu a ranar Talata Gwamnan ya kori kwamishinan noma na …

Gwamnatin Kano, Labarai

An Rushe Shatale Talen Kofar Gidan Gwamnatin Kano

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar kano a ci gaba da rushe-rushen inda tace an gina ba bisa ka’ida ba, gwamnatin ta rushe shatale-talen dake …

Labarai

An Kama Tsohon Shugaban Amurka Tare Da Gurfanar Da Shi A Gaban Kotun Amurka

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito an kama Tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump, tars da gurfanar da shi gaban wata kotun tarayya da ke birnin Miami na …

Labarai

Ibtila’i! Sama Da Mutum 100 Sun Mutu A Hatsarin Kwale-Kwale A Kwara

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a kalla sama da mutum 100, cikinsu har da wani magidanci da ’ya’yansa hudu ne aka tabbatar da rasuwarsu a wani …

Labarai

Yadda Ɗaliban Nijeriya Za Su Samu Bashi Domin Biyan kudin Makaranta

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya saka hannu kan doka domin kafa gidauniya ta musamman da za ta rinka bayar da …

Labarai

Tajuddeen Abbas ya lashe zaɓen shugaban majalisar wakilan Nigeria

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙaramar hukumar Zari’a Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilan Nigeria. Tajudden Abbas ya samu …

Labarai

An Zaɓi Yusuf Falgore A Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Kano

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata. Haka …

Labarai

Barau Ya Zama Sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya

Posted onJune 13, 2023June 13, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …

Posts pagination

‹ 1 … 150 151 152 153 154 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab