Hukumar EFCC ta kama wani sanata na jabu, Ifechukwu Makwe bisa zargin zamba cikin aminci ta intanet €5.7m. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Makwe …
Hukumar EFCC ta kama wani sanata na jabu, Ifechukwu Makwe bisa zargin zamba cikin aminci ta intanet €5.7m. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Makwe …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Laraba 28 ga watan Yuni da Alhamis 29 ga watan Yuni 2023 a matsayin ranakun hutun jama’a. Alfijir Labarai ta …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sauya wa wasu filayen jiragen saman tarayya sunayen wasu fitattun ‘yan Najeriya. Alfijir Labarai ta rawaito an bayyana sauya …
Daruruwan masu zanga-zanga a yau sun yi zanga-zanga a titunan Kano domin nuna rashin jin dadinsu da yadda gwamnatin jihar ke ci gaba da gudanar …
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce, wani sojan ruwa na kasar Amurka ya taba gaggaura masa mari lokacin yana direbar taxi a kasar Amurka. …
Gwamnatin Kano zata sake gina ginin da ta rushe a shataletalen kofar gidan gwamnatin jihar Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Engr Abba Kabir Yusuf …
Jami’ar Bayero da ke Kano ta kara kudin makarantar sabbi da kuma tsofaffin dalibai masu karatun digiri na farko da na biyu. Alfijir Labarai ta …
Hukumar NDLEA ta tabbatar da kama tabar wiwi da nauyinta ya kai kilo 5,344.1 a Jihar Lagos. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar ta fara kamen …
Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar korafe-korafen al’umma da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ya amince cewa an sayar da filin …
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar Kano rusa ko sokewa ko kuma keta ginin gidan Alhaji Saminu Shehu …
Wani kwale-kwale dauke da dalibai ya kife a kogin Calabar-Oron a jihar Cross River da ke kudu maso kudancin kasar. Alfijir Labarai ta rawaito Gidan …
Jami’an Tsaro a jamhuriyar Nijar sun damƙe wani Malamin Musulunci mai suna Gausi Almustapha bisa zargin shi da wuce gona da iri, inda ya auri …
Wasu daga irin zarge zargen da goyon baya da ɗaukar nauyin ta’addanci da ake zargin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele yayi ko ya keyi. …
Alfijir Labarai ta rawaito cewa wata Ambaliyar ta lalata kadarori na miliyoyin naira sakamakon mamakon ruwan sama da aka tafka a safiyar ranar Juma’a. Hukumar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijir Labarai ta rawaito daga ƙarshe dai Sayyada Fanta SANGARE ta shiga hannun Jami’an hukumar Ƴan sandan ƙasar Guinea domin ta girbi abin da ta …
Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar DDS a Nijeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wani fitaccen dan bindiga wanda ya taba tserewa daga kurkuku, …
Alfijir Labarai ta rawaito Ƙungiyar Kwadago ta Najeriya NLC ta yi kira ga gwamnatin tarayya ta jingine shirinta na yin ƙarin kuɗin wutar lantarki da …
Alfijir Labarai ta rawaito tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ko a jikinsa, game da matakin da gwamnatin jihar ta dauka na …