Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sake turawa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutane 19, da yake son na dawa kwamishinoni
Cikakkun jerin sunayen da Gwamna ya aika wa majalisar domin neman mukamin kwamishinoni sune:
1- Comrade Aminu Abdulsalam
2- Hon. Umar Doguwa
3- Hon. Ali Haruna Makoda
4- Hon. Abubakar Labaran Yusuf
5- Hon. Danjuma Mahmoud
6- Hon. Musa Shanono
7- Hon. Abbas Sani Abbas
8- Haj. Aisha Saji
9- Haj. Ladidi Garko
10- Dr. Marwan Ahmad
11- Engr. Muhd Diggol
12- Hon. Adamu Aliyu Kibiya
13- Dr. Yusuf Kofar Mata
14- Hon. Hamza Safiyanu
15- Hon. Tajo Usman Zaura
16- Sheikh Tijjani Auwal
17- Hon. Nasiru Sule Garo
18- Hon. Haruna Isa Dederi
19- Hon. Baba Halilu Dantiye
Sauran bayanai na nan tafeโฆ

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai ๐
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ
๐๐ฅ๐ฅ๐๐ก ๐ฒ๐๐ญ๐๐ฒ๐๐ฌ๐ฎ ๐ซ๐ข๐ค๐จ