Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Katsina, Labarai

Ƴan Sanda Sun Kashe Ƴan Bindiga 5, Sun ƙwato Shanu 143 A Katsina

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Katsina ta ce an kashe wasu da ake zargin ‘yan fashi ne guda biyar a wasu hare-hare da …

Labarai

An Ga Watan Zhul-Hijjah A Najeriya – Sarkin Musulmi

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Mai Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da Litinin, 19 ga watan Yunin 2023, a matsayin 1 …

Gwamnatin Kano, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamna Abba Gida Gida Ya Sake Sabbin Naɗe-Naɗe

Posted onJune 19, 2023June 19, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Mai Girma Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da sabbin nade nadw kamar haka: Sanarwar da babban sakataren …

Labarai

Gwamnatin Kano Za Ta Biya Kudin NECO Ga Dalibai 55,000 Jihar

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a wani bangare na manufofin gwamnatin Jihar Kano na sake fasalin fannin ilimi tare da ba su kulawar da ake bukata, …

EFCC, Labarai

EFCC Ta Karyata Cewar Tana Neman Matawalle Ruwa A Jallo

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar EFCC ta ce ba ta neman tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ruwa a jallo. Wata sanarwa da ta wallafa …

Labarai

Korbit Table Water Na Gabatar Muku Da Sabbin Dispenser Mai Famfunan Lantarki Atomatik

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a ƙoƙarin samar da ruwan sha mai tsafta, da araha, Korbit Table Water, babban kamfanin samar da ruwa, ya ƙaddamar da …

Labarai

Dan Majalisa Ya Rasu Bayan Kwanaki 3 Da  Rantsar Dasu

Posted onJune 18, 2023June 18, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito ɗan majalisa mai wakiltar Karamar Hukumar Chikun a Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, Madami Garba Madami ya rasu. Wata majiyarmu daga yankin …

Labarai

Rusau: Gwamnatin Lagos Ta Fara Rusa Wasu Gine-Gine

Posted onJune 17, 2023June 17, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito gwamnatin jihar Legas ta fara shirin kawar da wasu gine-ginen da ke cikin mawuyacin hali a kasuwar Alaba da ke karamar …

Labarai

Wani Bawon Allah Ya Tsinci Naira Milya 16 Ya Mayarwa Masu Shi A Kano

Posted onJune 17, 2023June 17, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito wani mutumin da ya tsinci kuɗi naira miliyan goma sha shida a hukumar jin dadin alhazzai ta jihar Kano, an masa …

Labarai

Kotu Ta Amince Da Bukatar APC Na Duba Na’urar BVAS Ta Zaɓen Gwamna

Posted onJune 17, 2023June 17, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, a ranar Juma’a, ta amince da rokon da jam’iyyar APC ta Kano shigar, na …

Labarai

IGP Ya Sake Tura DIGs Hafiz Inuwa, Bala Ciroma Da Frank Mba Tare Da AIG 17 Sabbin Wurare

Posted onJune 17, 2023June 17, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Baba, ya sake tura mataimakin sufeto-janar na ‘yan sanda, Hafiz Inuwa, Bala Ciroma da Frank …

Labarai

Kotu Ta Daure Tsohon Dan Majalisar Wakilai Da Wasu Jami’an Banki Uku Akan Damfarar N212m

Posted onJune 17, 2023June 17, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Mai Shari’a Sale Musa Shuaibu na Babbar Kotun Tarayya da ke Kaduna a ranar Alhamis, 15 ga watan Yuni, 2023, ya …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Kotun Karar Zabe Tare Da Shugaban INEC

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Yakubu Mahmood ya gabatar da takardu gaban kotun sauraren kararrakin zaben …

Labarai

Ba A Fahimci Magana Ta Bane Amma Ina Neman Afuwarku — Mataimakin Shugaban Kasa

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Maitamakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima ya ce yana neman afuwar al’ummar Musulmi bisa wasu kalamai da ya yi game da zaben …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Bada Umarnin Tura Ɗalibai Karo Karatun A Cikin Gida Da ƙasashen Waje

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito a bisa kudirin gwamnatin jihar Kano na aiwatar da alkawurran da ta dauka a yakin neman zabe da kuma aiwatar da …

Labarai

Abubuwan Da Muka Tattauna Da Shugaba Tinubu – Muhammadu Sanusi II

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito tsohon Sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sanusi II ya bayyana abin da ya tattauna da Shugaban Nijeriya Bola Tinubu bayan da ya …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Nada Sakataren Yada Labarai Ga Mataimakinsa Sa Wasu

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Kano ya amince da naɗin Ibrahim Garba Shuaibu A Matsayin Sakataren yaɗa Labarai na mataimakin Gwamna Mai Girma Kwamared …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Shugaban Hukumar Tattara Haraji Da Shugaban Sema Da Karin Mutane 14

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnan jihar Kano ya sanar da nadin shugaban hukumar tattara haraji ta jihar Kano Sani Abdulƙadir Dambo, Sannan ya kuma nada …

Gwamnatin Kano, Labarai

An Dakatar Da Shugaban Gidan Malamai Na Riko Da Shugaban Kwalejin Lafiya ta Kano

Posted onJune 16, 2023June 16, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da Mai riƙon Shugabancin Hukumar Lura da Makarantun Sakandire ta jihar KSSMB Malam Ado Tumfafi. Da …

Labarai

Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yayansa

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai na Gayyatar ku Ɗaurin Auren Ƴaƴan Alh Bashir Mai Unguwar Jan Bulo. Ango Nasib Bashir da Amaryarsa Amina Nazir Kankarofi Ango Muhd Ibrahim …

Posts pagination

‹ 1 … 149 150 151 152 153 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab