Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 990 / Siyarwa = 996
Pounds zuwa Naira
Siya = 1300/ Siyarwa = 1400
Yuro zuwa Naira
Siye = 1000/ Siyarwa = 1400
Riyals zuwa Naira
Siye = 265 / Siyarwa = 280
CFA Zuwa Naira
Siya = 1300/ Siyarwa = 1450
Yan Zuwa Naira
Siye = 130/ Siyarwa = 150
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/FNim39ly65N2CzcTt8FgWb