Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Kotu ta ci tarar Gwamnatin Kano Biliyan 30 kan rushe gine-ginen Masallacin Idi

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

Babbar kotun Tarayya da ke zaman ta a Gyaɗi-gyaɗi a Kano ta umarci Gwamnatin jihar ta biya ƴan Kassuwar da ke da shaguna a filin …

Labarai

Sarkin Hausawan Afirka kuma Sardaunan Agadas ya miki sakon murnar Maulidin Annabi (S A W)

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

Nuna murnar Maulidi duk yadda kayi, ko kayi taro, ko kayi sallah ko zikiri duk abu daya ne, mutukar ba a kaucewa hanya ba. Alfijir …

Labarai

Ibtila’i: An saka wa daya daga ministan shugaban Najeriya guba a Abuja

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

Ministar yawon bude ido ta Najeriya, Lola Ade-John, a halin yanzu tana kwance a wani asibitin Abuja, sakamakon wani abu da ake ganin kamar guba …

Labarai

Wasu Fusatattun Matasa Sun Lakadawa Jarumar TikTok Murja Kunya Dukan Tsiya

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

Wasu fusatattun matasa da ba a san ko suwaye ba, sun yi lakadawa fitacciyar matashiya ‘yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya dukan tsiya a …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Sake Ayyana Hutun Ranar ’Yancin Kan Ƙasar

Posted onSeptember 29, 2023September 29, 2023

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar hutu don bikin cikar Najeriya shekaru 63 da samun yancin kai. Alfijir Labarai ta rawaito Olubunmi Tunji-Ojo, a wata sanarwa …

Labarai

Wasu ƴan bindiga sun kai hari tare da ƙone gidan ɗan majalisa Kurmus

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kona gidan Canice-Moore Nwachukwu, dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Orlu/Orsu/Oru ta gabas ta jihar Imo. Wata …

Labarai

Budaddiyar Wasika zuwa ga shugaban kasar Najeriya Tinubu

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

28 ga Satumba, 2023 BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA MAI GIRMA SHUGABAN KASA SANATA BOLA AHMED TINUBU GCFR, DAGA MAJALISAR MATASAN AREWA (MAJALISAR MATASAN AREWA) Yallabai, …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa ƴaƴan marigayi Rabi’u Usman Baba Rasuwa

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Allah ya yiwa manyan ƴaƴan marigayi Sharif Rabi’u Usman Baba Rasuwa, Sharif Fatihu Da Sharif Nafsu Sun rasu ne Sakamakon Haɗarin Jirgin Ruwa da ya …

Gwamnatin Kaduna, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kotu tace zaben jihar Kaduna Inconclusive

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Kotun tace za’a sake zabe a Gundumomi guda 7, da ke kananan hukumomi 4 na jihar Kaduna. Jam’iyyar PDP da Dan takararta na gwamna, Isah …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Tufka Da Warwara! Gwamnatin Najeriya Ta Musanta Zancen Karin Albashin Ma’aikata

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Gwamnatin tarayya ta ce rahoton cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai sanar da karin albashin ma’aikata a ranar murnar samun ‘yancin kai ba gaskiya bane. …

Labarai

Dalilan da yasa Tinubu ke ta kirkirar dabarun jinkirta shari’ar Chicago – In Ji Masana

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Ko Kotun Koli za ta karbi bayanan karatun Bola Tinubu na Jami’ar Jihar Chicago a matsayin shaida, bayan da kotun zabe ta Tsammani tayi hukunci …

Labarai

Yadda Farfesa Aminu Dorayi ya kafa tarihin Tuko Mota Peugeot 504 daga birnin London zuwa jihar Kano

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Farfesa Aminu Mohammed Dorayi mashahurin masanin ilimi, dattijon arziki,kuma fitaccen a Jami’ar Ahmadu Bello Zariya (ABU) kuma farfesa a fannin Chemistry. Ya kasance tsohon shugaban …

Ganduje, Labarai

Ganduje ya fara karbar ƴan Kwankwasiyya da suka canza sheka zuwa APC

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Shugaban jam’iyyar APC na kasa a Najeriya, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya karbi dan takarar gwamna na jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Bauchi a …

DSS, Labarai

DSS Sun Cafke Dan Jarida A Filin Jirgin Sama Akan Hanyarsa Ta Zuwa Umrah

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Wasu jami’an hukumar tsaron farin kaya (DSS) sun cafke babban editan fitacciyar jaridar Hausa ta Almizan, Malam Ibrahim Musa a Kano. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai

Neman Taimakon Mara Lafiya Mikailu Sunusi ga wanda Allah ya bawa iko

Posted onSeptember 28, 2023September 28, 2023

Wannan yaron yana cikin tsananin rashin lafiya ne, an yi masa aikin kafa sati 3 da suka wuce . Dangote foundation ne su ka dauki …

Labarai

Sakon Hajiya Dr. Maryam Sani Abacha Ga Ɗaukacin Musulmin Duniya

Posted onSeptember 27, 2023September 27, 2023

Barka da Sallah Eid-el-Maulud! Farin cikin wannan rana mai albarka na hauhawar shugaba (SAW) ya cika zukatanmu farin ciki da murmushi. Haihuwar Annabi Muhammadu Sallahu …

Labarai

Kasha Sauki Communications Center Ya Karrama Jaridar Alfijir Labarai Da Lambar Girmamawa

Posted onSeptember 27, 2023September 27, 2023

Kasha Sauki Communications Center yayin bikin Murnar Zagayowar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammadu Sallahu Alaihi Wasallim, tsira da aminci su kara tabbata a gare shi, …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Jakadan Faransa a Nijar ya fita daga kasar

Posted onSeptember 27, 2023September 27, 2023

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce zai kwashe dakarun kasar daga Nijar nan da karshen shekarar da muke ciki. Jakadan Faransa a Jamhuriyar Nijar ya …

Labarai

Yadda aka samu mummunar faɗuwar darajar naira a tarihin Najeriya

Posted onSeptember 27, 2023September 27, 2023

Darajar kuɗin Najeriya ta yi wata mummunar faɗuwa da ba ta taba yin irinta ba, tun bayan ƙaddamar da naira a watan Janairun 1973. A …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Abba Kabir  Yusif ya Nada Karin Hadimai 94

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Gwamnan jihar kano Engr. Abba Kabir Yusuf ya amince da nada akalla mutane 94 yan social media a kokarin sa na yin komai na gwamnati …

Posts pagination

‹ 1 … 116 117 118 119 120 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab