Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1693497487701
Labarai

Ta Sake Faruwa! APC Ta Kuma Shan Kayi A Kotun Tarabunal Kan Kujerar Gwamna

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Kotun sauraren kararrakin zaben gwamnan jihar Adamawa a ranar Asabar ta tabbatar da sake zaben Umaru Fintiri a matsayin wanda ya sake zabar gwamnan jihar. …

FB IMG 1662410415944
Labarai

Kotu! Miji ya yi korafi kan mahaifin matarsa a yunƙurin kashe masa aure a kano

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Kotun Shari’ar Muslunci, da ke zaman ta a harabar Hukumar Hisbah a jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Alkali Sani Tanimu Sani Hausawa, ta yanke ƙwarya-ƙwaryan hukunci …

FB IMG 1696417537151 edit 786631287899
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta Bayyana Dalilanta na Ciyo Bashin Naira Miliyan Dubu 4

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Gwamnatin jihar Kano tace za ta ciyo bashin Naira Miliya dubu hudu domin gudanar da aikin samar da wutar lantarki a fadin jihar. Alfijir Labarai …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Asabar 28/10/2023 – 13/04/1445 AH

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

Daga Baba Usman Gama Babban Sifeton ‘yan sanda ya bayar da umarnin wajibcin yi wa masu raunin harbin bindiga aiki, ba tare da jiran rahoton …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Asabar 28/10/2023, 13/04/1445 AH

Posted onOctober 28, 2023October 28, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.18. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

Labarai, Zamfara

An ba da umarnin rufe kasuwa nan take bayan harin ƴan bindiga kan fadar sarki

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Wasu ‘yan bindiga da dama sun kai hari fadar Sarkin Maru Abubakar Gado Maigari inda suka kashe wani mai gadin fadar a daren Laraba. Alfijir …

FB IMG 1646080775740
EFCC, Labarai

Tirka-Tirka! EFCC Sun Sake Kame Emefiele Jim Kadan Bayan DSS Suka Sake Shi

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Hukumar yaƙi da cin hanci da yi wa tatalin arzikin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta kama tsohon gwamnan Babban Bankin ƙasa, Godwin Emefiele. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1698441694191 edit 59564229403409
Labarai

Masarauta! An Nada Sabon Magajin Garin Zazzau

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Da yammacin yau Juma’a 27/10/2023, Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmad Nuhu Bamalli ya tabbatar da nadin dan uwan sa (yayan shi) Alh Mu’azu Nuhu …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 27/10/2023 – 12/04/1445AH

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Daga Baba Usman Gama Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan babban bankin Najeriya Emefiele. Majalisa ta bukaci a yi gwanjon barikokin ‘yan sanda. Gwamnan Kano, …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suka dan fara sauka kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Juma’a 27/10/2023 – 12/04/1445AH

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Daga Baba Usman Gama Hedkwatar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa dakarun soji sun kashe ‘yan ta’adda sama da 100 a wani luguden wuta ta …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Kotu ta dakatar da Gwamnatin Kano Kama Musa Iliyasu Kwankwaso

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Babbar kotun tarayya dake zaman ta a jihar kano ta bada umarnin hana kama wanda ya shahara nan wajen yiwa gwamnatin jihar kano ta jam’iyyar …

📸Biden Facebook
Amurka, Labarai

Majalisar Amurka Ta Yi Watsi Da Ƙudirin Janye Dakarun Ƙasar Daga Nijar

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

A halin yanzu akwai kimanin dakarun Amurka 1,000 da ke aikin kakkabe ’yan ta’adda a kasar ta Jamhuriyar Nijar. Alfijir Labarai ta rawaito Majalisar Dattawan …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Juma’a 27/10/2023, 12/04/1445 AH

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …

Shari'ar Zabe
Labarai, NNPP

APC Ta Kuma Shan Kayi A Kujerar Ɗan Majalisar Tarayya Tare Da Cin Tararsu ₦ 600,000 A Kano

Posted onOctober 27, 2023October 27, 2023

Kotun Sauraren KORAFE Korafe-korafen Zabe Ta Kori Karar Da Aminu Goro Da Jam’iyyarsa Suka Shigar Akan Kujerar Majalisar Tarayya A karamar hukumar FAGGE Alfijir Labarai …

Labarai, PDP

Jam’iyyar PDP ta magantu kan hukuncin da  Kotun Ƙoli ta yanke

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta ce hukuncin Kotun Koli a kan korafin da ta shigar tare da dan takararta Atiku Abubakar, a …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Alhamis 26/10/2023 – 11/04/1445AH

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa. Shugaba Tinubu yace nasarar da ya samu a kotu …

FB IMG 1695973222058
Ganduje, Labarai

Ganduje Ya Turawa Atiku Da Peter Obi Sako Kan Tabbatar Da Tinubu A Shugaban Ƙasa

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Ganduje ya kuma shawarci dan takarar PDP a zaben, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi, da su yi hakuri su jira sai 2031, …

Screenshot 20231026 143151 com.facebook.katana edit 4556959915969
Fyade, Labarai

Lauyoyi mata sun yi Allah wadai da fyaden da ake yiwa daliban TASUED a dakunansu

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

“Yin fyaden da ake yi wa mata da ‘yan mata babban take hakkinsu ne da kuma cin mutuncinsu.” Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar lauyoyin mata …

Screenshot 20231026 122456 com.facebook.katana edit 32864944710087
Labarai

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Kotun Koli ta tabbatar da Tinubu a matsayin shugaban ƙasa

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Kotun Kolin Nijeriya ta kori ƙarar dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, inda ta tabbatar da nasarar zaɓen shugaban ƙasa Bola Ahmed …

Posts pagination

‹ 1 … 103 104 105 106 107 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab