Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1698006125997
Labarai

Gwamna Yahya Bello ya tsallake rijiya da baya a hanyarsa ta zuwa Abuja

Posted onOctober 22, 2023October 22, 2023

Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin kashe shi da wasu ‘yan bindiga sanye da kayan sojoji suka yi …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Lahadi 22/10/2023 – 07/04/1445AH

Posted onOctober 22, 2023October 22, 2023

Daga Baba Usman Gama Mai shari’a Musa Dattijo, Alkalin kotun koli, zai yi ritaya a ranar 27 ga watan Oktoba kamar yadda mai magana da …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran hwduniya na Safiyar Lahadi 22/10/2023 – 07/04/1445AH

Posted onOctober 22, 2023October 22, 2023

Daga Baba Usman Gama ’Yan bindiga sun sako 1 daga cikin masu p} yiwa kasa hidima (NYSC) mata 7 da suka yi garkuwa da su …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Lahadi 22/10/2023, 07/04/1445 AH

Posted onOctober 22, 2023October 22, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Asabar 21/10/2023 – 06/04/1445AH

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya ce gwmnatinsa na gudanar da tsare-tsare da manufofi da nufin samar wa ‘yan ƙasar ci gaba mai ɗorewa. …

📸Police
Labarai

Ƴan sanda sun kama wanda da ake zargi da kashe yar Ɗan Majalisa a Borno

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Rundunar ‘yan sandan ta bayyana cewa binciken wucin gadi da aka yi ya nuna cewa kafin kisan, ma’auratan sun samu rashin jituwa ne sakamakon zargin …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Kotu Ta Gargadi Gwamnatin Kano Kan Yinkuri Kwamishinanta na Bijirewa Umarninta

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta fitar da sanarwar gargadi ga kwamishinan aiyuka na jihar Marwan Ahmad kano bisa kokarin sa na bijirewa umarnin …

Shari'ar Zabe
Labarai

APC Ta Kuma Shan Kayi Kan Kujerar Ɗan Majalisar Kano A Kotu

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Bayan an sake yin zabe har ila yau shi dai Abdullahi Ali Wudil shi ya sake samun nasara. Alfijir Labarai ta rawaito Kotun Sauraron Kararrakin …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Asabar 21/10/2023 – 06/04/1445AH

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince naɗin Mr. Shaakaa Chira, a matsayin sabon Babban mai Binciken Kuɗi na Ƙasa. Gwamnatin Najeriya za ta …

Bola Tinubu
Labarai

Bayan Soke Jami’ar FCE Kano Tinubu ya Amince da Kafa Jami’o’in 2 Da Wasu kwalejoji

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Har ila yau kuma ya amince da ɗaga darajar Kwalejojin Ilimi na gwamnatin Tarayya guda 2 zuwa Jami’oi ga su kamar haka; Alfijir Labarai ta …

Yan sanda Gombe
Labarai

Ta’addanci! An Yi Wa Mace Mai Ƴaƴa 8 Yankan Rago A Gombe

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Ya bayyana cewa maharan sun shiga gidan Malama Aishatu ne da misalin karfe 9 na dare aka yi mata yankan rago sannan suka tsere da …

Screenshot 20221010 000910 com.facebook.katana edit 30872921640601
Labarai

A Kalla Mutum 8 Sun Mutu Bayan Da Ƴan Fashi Suka Kai Wa Bankuna 4 A Najeriya

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Tsautsayin ya rutsa da bankuna hudu da suka hada da UBA, Stanbic, First Bank da Zenith. Alfijir Labarai ta rawaito akalla mutum takwas ne suka …

📸Alfijir Labarai
Labarai

Shugabannin Makarantar Al-Azhar Academy Sun kashe Wani Ɗalibi Sakamakon Dukan Kawo Wuƙa

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

A ranar Juma’a ne muka samu labarin wani mummunar hukunci da hukumar makarantar Al-Azhar Academy dake bayan Kofar Gayan Zariya suka yi wa wani dalibinsu …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Asabar 21/10/2023, 06/04/1445 AH 

Posted onOctober 21, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.16. Am Zuhur:……12.11. Pm Asar……… 3.31. …

Majalisar Najeriya
Labarai

Majalisa ta buƙaci a ƙara albashin malaman Firamare Sakandire kaso mai tsoka

Posted onOctober 21, 2023October 21, 2023

Habubakar Fulata, Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai kan Ilimin Jami’o’i ya yi kira da a kara albashi ga malaman Firamare, Sakandare da Jami’o’i. Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1693849912844
ASUU, Labarai

Shugaba Tinubu ya gwangwaje malaman jami’a kan kudirinsu na tafiya yajin aiki

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami’a ta ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki. Alfijir Labarai ta rawaito …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Juma’a 20/10/2023 – 05/04/1445AH

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya bada umarnin biyan Malaman Jami’o’i albashin su da aka rike lokacin yajin aiki. Shugaba Tinubu ya nada Adewale …

Labarai

Tinubu ya nada babban mai binciken kudi na tarayya (AUDITOR-JANAR)

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Shaakaa Chira a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya, kamar yadda Hukumar Kula da Ma’aikata ta …

Labarai

Sojojin Nijar sun dakile yunƙurin Bazoum na guduwa daga kasar

Posted onOctober 20, 2023October 20, 2023

Gwamnatin mulkin sojin Nijar ta sanar da daƙile wani yunƙurin hamɓararren Shugaban ƙasar Mohamed Bazoum na tserewa tare da iyalinsa. Alfijir Labarai ta rawaito mai …

Posts pagination

‹ 1 … 102 103 104 105 106 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab