Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faÉ—in jihar Kano Nigeria yau Alhamis 26/10/2023, 11/04/1445 AH

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

ALFIJIR 1
Labarai

Kotun Koli Ta Yi Watsi Da Bukatar Atiku

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Kotun Koli ta yi watsi da bukatar Atiku na gabatar mata da sabbin hujjoji. Kotun Koli ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, …

Shari'ar Zabe
Katsina, Labarai

Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Kwace Kurejar Ɗan Majalisar Wakilai Sakamakon Takaitattun Karatun Bogi

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

Kotun daukaka kara ta tabbatar da korar Aminu Chindo, ta tare da umurta INEC ta ba Sani Dallami na jam’iyyar APC shedar lashe zaben dan …

📸EFCC
Labarai

Magu ya bankaÉ—o damfarar Dala biliyan 11 da aka nemi yi wa Najeriya a harkar P&ID

Posted onOctober 26, 2023October 26, 2023

A cikin kwangilar, an amince Najeriya za ta riÆ™a bayar da gas tsawon shekaru 20, shi kuma P&ID zai gina masana’antar. Ranar Litinin Babbar Kotun …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Laraba 25/10/2023 – 10/04/1445AH

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaban Æ™asa, Bola Ahmed Tinubu, ya aikewa majalisar dattawa wasiÆ™a kan naÉ—in sabon shugaban hukumar yaÆ™i da rashawa (ICPC). Kotun Æ™oli …

Screenshot 20231006 133605 com.facebook.katana edit 3114434061501
Labarai

‘Yan sanda sun kama wasu mutane bisa zargin aikata miyagun laifuka daban-daban

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

A cewarsa, jami’an ‘yan sanda na sashen Kabusa ne suka yi gaggawar amsa kiran tare da ceto wadanda suka jikkata. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar …

ALFIJIR 3 1347293163855
Labarai

Gagara Misali! Bayan shekaru 25 da aure, Allah ya albarkaci wasu ma’aurata da samun yaya 9 a Najeriya

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Amma Cikin yardar Allah Obianuju Anthonia Ibeanu ya yi murna da samun haihuwa jarirai tara, mata 6 da maza 3. Alfijir labarai ta rawaito Cif …

Bola Tinubu
Labarai

Shugaba Tinubu ya nada sabbin shuwagabannin hukumar NIWA, Council

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin manyan jami’ai guda biyu na Parastatals da Agency a karkashin ma’aikatar ruwa ta tarayya bisa shawarar …

FB IMG 1697127697278 edit 3959534304081
Labarai

Kotun koli ta Sanya ranar da za ta yanke hukunci kan Atiku da Obi a kan Tinubu

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar Alhamis domin yanke hukunci kan karar da ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da na Labour, …

Screenshot 20221019 152242 com.android.chrome edit 14769883636807
Labarai

Kotu Ta Tsare Wata Mata A Kurkuku Kan Kisan Jiririn Kishiyarta

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Kotu ta tsare wata matar aure a gidan yari kan zargin kashe jaririn kishiyarta ta hanyar shayar da shi maganin kwari a Jihar Kano. Alfijir …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Laraba 25/10/2023 – 10/04/1445AH

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Daga Baba Usman Gama Kwamitin shugaban kasa yace karbar haraji daban daban shine dalilin durkushewar masana’antu a fadin kasa. Sojoji sun kashe ‘yan fashi da …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faÉ—in jihar Kano Nigeria yau Laraba 25/10/2023, 10/04/1445 AH

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

Wazirin Fika
Labarai

Innalillahi Wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Alh Dr Adamu Wazirin Fika Rasuwa

Posted onOctober 25, 2023October 25, 2023

Allah Ya karbi Rayuwar (Alhaji Dr Adamu Fika CFR Wazirin Fika) a daren Talata wadda ta kasance Ranar 24-10-2023. Za,ayi masa Jana’iza kamar yadda Addinin …

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

NSCDC ta kama wani dalibin Jami’a da laifin daba wa wani Yaro mai shekaru 17 wuƙa

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

A cikin hirar, mun ga inda wanda ake zargin ya yaudari marigayin da maganar luwadi tare da nuna masa hotonsa tsirara. Alfijir Labarai ta rawaito …

📸Anti Corruption
Kano, Labarai

PCACC ta kama wani da ake Zargi da sayar da Filayen Gwamnati Na Naira Biliyan 2.3 a Kano

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Hukumar Korafe-korafe da YaÆ™i da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama wani Musa Salihu Ahmed da laifin sayar Filayen Gwamnati Kimanin …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Talata 24/10/2023 – 09/04/1445AH

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya za ta fito da wani tsarin don farfaÉ—o da darajar naira. Majalisar Wakilai ta umarci gwamnan Babban Bankin Najeriya, …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Ta Sake Faruwa! Kudaden Waje Sun Kara Hawa A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Fyade, Labarai

An yanke wa shugaban cibiyar kula da lafiya daurin rai-da-rai kan yi wa wata yarinya fyaÉ—e

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Wata Kotun hukunta laifukan fyaÉ—e da rigingimun cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa Daraktan Cibiyar kula da Ciwon Kansa, Dokta Olufemi Olaleye, hukuncin …

📸 kano Pillars
Kano, Labarai

Hukumar Kwallon kafa ta Najeriya ta ci tarar Kano Pillars

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Hukumar kula da gasar firimiya ta Nigeria a ranar Litinin ta ci tarar Kano Pillars kuÉ—i har Naira miliyan É—aya, sakamakon kutsen da magoya bayantu …

📸NSCDC
Gombe, Labarai

Hukumar NSCDC sun kama mutum 76 da ake zarginsu ne auren jinsi a Gombe

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Zamu mai da wadannan mutane da suka kama makaranta yadda ba za su samu lokacin aikata muggan aiyukka irin haka ba. Alfijir Labarai ta rawaito …

Posts pagination

‹ 1 … 104 105 106 107 108 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab