Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20220927 114744 com.facebook.katana edit 3794567887961
Labarai

NSCDC ta kama wani dalibin Jami’a da laifin daba wa wani Yaro mai shekaru 17 wuƙa

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

A cikin hirar, mun ga inda wanda ake zargin ya yaudari marigayin da maganar luwadi tare da nuna masa hotonsa tsirara. Alfijir Labarai ta rawaito …

📸Anti Corruption
Kano, Labarai

PCACC ta kama wani da ake Zargi da sayar da Filayen Gwamnati Na Naira Biliyan 2.3 a Kano

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Hukumar Korafe-korafe da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano (PCACC) ta kama wani Musa Salihu Ahmed da laifin sayar Filayen Gwamnati Kimanin …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Talata 24/10/2023 – 09/04/1445AH

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya za ta fito da wani tsarin don farfaɗo da darajar naira. Majalisar Wakilai ta umarci gwamnan Babban Bankin Najeriya, …

Screenshot 20231011 175007 com.whatsapp edit 3881248723885
Labarai

Ta Sake Faruwa! Kudaden Waje Sun Kara Hawa A kasuwar Canji A Yau Talata

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Screenshot 20221014 081451 com.android.chrome edit 14830240241485
Fyade, Labarai

An yanke wa shugaban cibiyar kula da lafiya daurin rai-da-rai kan yi wa wata yarinya fyaɗe

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Wata Kotun hukunta laifukan fyaɗe da rigingimun cikin gida da ke Ikeja ta yanke wa Daraktan Cibiyar kula da Ciwon Kansa, Dokta Olufemi Olaleye, hukuncin …

📸 kano Pillars
Kano, Labarai

Hukumar Kwallon kafa ta Najeriya ta ci tarar Kano Pillars

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Hukumar kula da gasar firimiya ta Nigeria a ranar Litinin ta ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayantu …

📸NSCDC
Gombe, Labarai

Hukumar NSCDC sun kama mutum 76 da ake zarginsu ne auren jinsi a Gombe

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Zamu mai da wadannan mutane da suka kama makaranta yadda ba za su samu lokacin aikata muggan aiyukka irin haka ba. Alfijir Labarai ta rawaito …

📸 Villa
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Majalisar Zartaswar Najeriya ta amince da kafa Asusun Magance Talauci a kasar

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

Edu ya ce “A yau Majalisar ta amince da kafa asusun tallafawa jin kai da fatara da talauci wanda zai kasance karkashin hukumar gudanarwar Kwamitin …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Talata 24/10/2023, 09/04/1445 AH

Posted onOctober 24, 2023October 24, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Litinin 23/10/2023 – 08/04/1445AH

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu yace lokacin yajin aiki a makarantu a Najeriya ya zo karshe yayin da gwamnatinsa za ta fara aiwatar da …

FB IMG 1698097414700
Labarai

Labari Mai Dadi! Kwankwaso ya gina makekiyar Cibiyar Mahaddata Kur’ani a Kano

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya gina makekiyar Cibiyar Mahaddata Kur’ani Alfijir Labarai ta rawaito jagoran Kwankwasiyya ya bada wajen ne domin zaman dalibai mahaddata wadanda …

FB IMG 1693497487701
APC, Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar APC Akan Kujerar Dan Majalisar Wakilai A Kano

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Kotun ta ce duk dalilai uku da mai karar ya dogara da su ba su da tushe balle makama. Alfijir Labarai ta rawaito Tsohon Shugaban …

IMG 20231023 WA0000
Labarai

Babu gurin da nake samun nutsuwa kamar gurin Mauludin Manzo S.A.W – Sarkin Bichi

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Mai Marataba Sarkin Bichi, Alh. Nasiru Ado Bayaro, ya ce babu wajen da yake jin dadin kasancewar sa face wajen Mauludin Annabi S.A.W. Alh. Nasiru …

📸BBC
Labarai

Ibtila’i! Ɗalibi ɗan shekara biyu ya mutu bayan faɗowa daga benen makaranta

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Iyaye sun shiga halin jimami yayin da ɗansu mai shekara biyu da wata shida ya faɗo daga ginin makaranta ya rasu a garin Aba da …

📸Facebook
Labarai

Ibtila’i! Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A Yau Litinin

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

ALFIJIR 1
Labarai

Wani Shugaban Hukumar Tsaro Ya Ajiye Aiki Kan Zargin Alaka da ‘Yan Bindiga

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Jim kadan bayan rantsar da shi a matsayin shugaban kwamitin da zai kafa jami’an tsaron sa kai, Garba Moyi Isa ya yi murabus. Alfijir Labarai …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Litinin 23/10/2023 – 08/04/1445AH

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Daga Baba Usman Gama Gwamnatin tarayya ta ce za ta fara yiwa ƙananan ‘yan mata rigakafin ƙwayar cutar HPV mai haddasa kansar mahaifa. Kotun daukaka …

📸Sudab Artist
Labarai, Social Media

Sojojin ƙasar Sudan sun bayyana aniyarsu ta komawa teburin shawara a Jeddah

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

Sojojin gwamnatin Sudan sun ce a ranar Alhamis mai zuwa za su koma teburin shawara tare da dakarun ko-ta-kwana na kasar ko RSF, a birnin …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Litinin 23/10/2023, 08/04/1445 AH

Posted onOctober 23, 2023October 23, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …

kasco
Labarai

Kotu ta bada umarnin gurfanar da tsohon MD na KASCO kan zargin damfarar ₦4bn

Posted onOctober 22, 2023October 22, 2023

Gwamnatin jihar Kano ta tuhumi tsohon babban jami’i kuma manajan darakta na kamfanin samar da noma na jihar, (KASCO), Bala Muhammad Inuwa, da Ɗansa tare …

Posts pagination

‹ 1 … 101 102 103 104 105 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab