“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.06. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …
Kotun Sauraren KORAFE Korafe-korafen Zabe Ta Kori Karar Da Aminu Goro Da Jam’iyyarsa Suka Shigar Akan Kujerar Majalisar Tarayya A karamar hukumar FAGGE Alfijir Labarai …
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya, ta ce hukuncin Kotun Koli a kan korafin da ta shigar tare da dan takararta Atiku Abubakar, a …
Daga Baba Usman Gama Kotun Koli ta tabbatar da nasarar Bola Tinubu a matsayin shugaban kasa. Shugaba Tinubu yace nasarar da ya samu a kotu …
Ganduje ya kuma shawarci dan takarar PDP a zaben, Atiku Abubakar da takwaransa na LP, Peter Obi, da su yi hakuri su jira sai 2031, …
“Yin fyaden da ake yi wa mata da ‘yan mata babban take hakkinsu ne da kuma cin mutuncinsu.” Alfijir Labarai ta rawaito Kungiyar lauyoyin mata …
Kotun Kolin Nijeriya ta kori Æ™arar dan takarar shugaban Æ™asa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, inda ta tabbatar da nasarar zaÉ“en shugaban Æ™asa Bola Ahmed …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …
Kotun Koli ta yi watsi da bukatar Atiku na gabatar mata da sabbin hujjoji. Kotun Koli ta yi watsi da bukatar tsohon mataimakin shugaban kasa, …
Kotun daukaka kara ta tabbatar da korar Aminu Chindo, ta tare da umurta INEC ta ba Sani Dallami na jam’iyyar APC shedar lashe zaben dan …
A cikin kwangilar, an amince Najeriya za ta riÆ™a bayar da gas tsawon shekaru 20, shi kuma P&ID zai gina masana’antar. Ranar Litinin Babbar Kotun …
Daga Baba Usman Gama Shugaban Æ™asa, Bola Ahmed Tinubu, ya aikewa majalisar dattawa wasiÆ™a kan naÉ—in sabon shugaban hukumar yaÆ™i da rashawa (ICPC). Kotun Æ™oli …
A cewarsa, jami’an ‘yan sanda na sashen Kabusa ne suka yi gaggawar amsa kiran tare da ceto wadanda suka jikkata. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar …
Amma Cikin yardar Allah Obianuju Anthonia Ibeanu ya yi murna da samun haihuwa jarirai tara, mata 6 da maza 3. Alfijir labarai ta rawaito Cif …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya amince da nadin sabbin manyan jami’ai guda biyu na Parastatals da Agency a karkashin ma’aikatar ruwa ta tarayya bisa shawarar …
Kotun kolin Nigeria ta sanya ranar Alhamis domin yanke hukunci kan karar da ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar da na Labour, …
Kotu ta tsare wata matar aure a gidan yari kan zargin kashe jaririn kishiyarta ta hanyar shayar da shi maganin kwari a Jihar Kano. Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Kwamitin shugaban kasa yace karbar haraji daban daban shine dalilin durkushewar masana’antu a fadin kasa. Sojoji sun kashe ‘yan fashi da …
“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.05. Am H. Rana.:.. 6.17. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.31. …