Shin kuna shirye don fara tafiyarku ta ilimi tare da mu?
Alfijir Labarai ta rawaito Jami’ar Baba Ahmed dake Kano ta samar da darrusa na zamani kuma yan yayi kamar haka:
1. Accounting
2. Biochemistry
3. Biology
4. Business Administration
5. Chemistry
6. Computer Science
7. Economics
8. Entrepreneurship
9. International Relation
10. Physics With Electronics
11. Political Science
12. Public Administration
13. Sociology
14. Software Engineering
Ga ɗalibai masu neman shi ajin farko wato lavel (100) za suyi amfani da JAMB/UTME don samun digiri kuma masu neman shiga kai tsaye digiri a aji na biyu wato lavel (200) za suyi la’akari da Jami’ar Baba Ahmed Kano wajen zabinsu.
Jami’ar Baba Ahmed da Kano tana da mazauninta a No 306, Sharada Phase I Kano State, Nigeria
Makarantar ta shirya kayan koyo da koyarwa na zamani daidai da zamani, ma ana kashashen waje huta.
Zaku iya ziyartar su a dandalin yanar gizo a adireshin su na
https://babaahmeduniversity.edu.ng/
Ko a kira su ta wadannan lambobin
+2348035125748, +2348087555544
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp