Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20231103 172349 com.android.chrome edit 94247829761139
Labarai, NLC

Kungiyar Ƙwadago ta Bayyana Ranar da Zata Shiga Yajin Aiki a Najeriya

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Manyan kungiyoyin kwadagon biyu sun ce sun fara hada Kan mambobinsu a fadin kasar nan ba tare da bata lokaci ba . Alfijir Labarai ta …

FB IMG 1697237741177
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano zata kashe Biliyan 40 don gudanar da aikin gadar sama guda 2 da wasu ayyuka 13 a jihar

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Wasu daga cikin ayyukan sun hada da Gina gadar sama da ta kasa a Dan Agundi da Gina gadar sama a Sha tale-talen Tal’udu Alfijir …

Labarai

Martani! Shugaban Najeriya Tinubu ya caccaki Peter Obi

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Gwamnatin Najeriya ta kalubalanci dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar LP a zaben 2023 da ya wuce, Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Tinubu yace Obi …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Talata 07/11/2023 – 23/04/1445AH

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotu ta buƙaci EFCC ta saki Emefiele ko kuma a kaishi kotu. Sojojin Najeriya sun ce sun kubutar da matar da …

Screenshot 20230915 081203 com.whatsapp edit 15143422937792
Labarai

Tirka-Tirka An Yiwa Wani Alkali Dukan Kawo Wuka A Najeriya

Posted onNovember 7, 2023November 7, 2023

Mahara sun yi wa alkali da ma’aikatan kotu dukan kawo wuka kan rikicin fili a Gombe Alfijir Labarai ta rawaito Wasu bata-gari sun sassari alkalin …

📸Hisbah
Labarai

Mal Daurawa Ya Bayyana Tanade-Tanade 4 Da Gwamnati Ta Yi Wa Ƴan TikTok A Jihar Kano

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Mu dama Hisbah aikinmu shi ne umarni da aikin alheri da kuma hani da mummuna. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta …

FB IMG 1699307390194 edit 25071746005548
Gobara, Labarai

Ibtila’i: Gobara ta kone Shahararriyar Shagon Samsung Dake Banex Plaza A Birnin Tarayya Abuja

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Kawo yanzu dai babu cikakken bayani kan musabbabin tashin gobarar ko kuma adadin wadanda suka mutu har zuwa lokacin hada wannan rahoto. Alfijir Labarai ta …

Screenshot 20230117 065703 com.facebook.katana edit 39921960528283
Labarai

An Tsinci Gawar Mai Gadi Rataye A Wata makarantar Firamare A Gombe

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Haka aka wayi gari da ganin gawar tasa ba tare da sanin dalilin rataye kansa ba. Ya rasu ya bar mata da ’ya’ya. Alfijir Labarai …

Bazoum
Labarai

Lauyoyin Bazoum sun nemi kotu ta bayar da umarnin mayar da shi kan mulki a Nijar

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Lauyoyin hamɓararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohammed Bazoum sun buƙaci kotun Ecowas da ta umurci a mayar da shi kan mulki kasancewar hamɓarar da shi da …

📸Katsina Daily
Labarai

Ta’addanci! ‘Yan bindiga sun harbe mutane 20 tare da jikkata wasu da dama a wajen Mauludi

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Wani mazaunin garin ya ce yan bindigar sun kewaye wurin da ake Mauludin da harbin bindaga da wajen misalin karfe 11:5pm na daran ranar Lahadi. …

📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya = …

Abba Da Gawuna
Kano, Labarai

Yadda Ta Kasance A Kotun Ɗaukaka Ƙara Kan Hukuncin Kararrakin Gwamnan Kano

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

A ranar Litinin, babban lauyan gwamnan, Wole Olanipekun SAN (wanda shi ne babban lauyan Tinubu a PEPC), ya bukaci kotun da ta ba da damar …

Screenshot 20231106 101905
Labarai

Yadda Ta Kasance a Kotun Ɗaukaka Ƙara a zaɓen ɗan majalisar tarayya na Kura/Madobi/Garin-Malam

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Kotun Daukaka da ke Abuja, a yau Litinin ta tabbatar da nasarar zaɓen Dr Yusuf Datti, na jam’iyyar NNPP, a matsayin ɗan majalisar tarayya mai …

IMG 20231106 WA0000
Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi raju’un Allah ya yiwa Malam Dr Yusuf Ali Rasuwa.

Posted onNovember 6, 2023November 6, 2023

Allah ya yiwa Malam Dr Yusuf Ali Rasuwa a cikin daren Lahadi, Marigayin ya gabatar da Maulidin Shugaba Annabi Sallahu Alaihi Wasallim a ranar Asabar. …

Shugaban Ƴan Kwadago
IGP, Labarai

IGP ya sauya kwamishinan ‘yan sandan Imo saboda zargin ragargaje shugaban ƙwadago

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Jam’iyyun adawa sun nuna damuwarsu game da batun zarge-zargen shugaban ‘yan sandan Imo. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban yan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya magantu …

📸 Nuru Computer Graphies
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano Nigeria yau Lahadi 05/11/2023, 21/04/1445 AH

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). K. Alfijir…. 5.07. Am H. Rana.:.. 6.20. Am Zuhur:……12.10. Pm Asar……… 3.30. …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Lahadi 05/11/2023 – 21/04/1445AH

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Daga Baba Usman Gama Kotun daukaka kara, dake Legas, ta kori Darlington Nwokocha, bulalan marasa rinjaye a majalisar dattawa, mai wakiltar Abia ta tsakiya a …

IMG 20231105 WA0004
Labarai

Yunƙurin juyin mulki: Ana musayar wuta a ƙasar Guinea

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Rahotanni daga ƙasar Guinea na nuni da cewa, ana zargin yunƙurin juyin mulki a ƙasar bayan da aka jiyo musayar wuta a Conakry, babban birnin …

Dangote da BUA
Labarai

An Sami Tsamin Dangantaka Tsakanin Manyan Attajiran Najeriya Aliko Dangote Da Abdussamad BUA

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Kamfanin ya ce ya taba karban aron fili daga Usman Dantata domin ya kafa kamfanin siminti, amma Dangote ya jawo aka karɓe filin. Alfijir Labarai …

ALFIJIR 4
Labarai

Tirka-Tirka! Masarauta Ta Tumbuke Rawanin Hakiminta

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore a jihar, Alhaji Gidado Abubakar. Alfijir Labarai ta rawaito muƙaddashin Sakataren masarautar, …

Posts pagination

‹ 1 … 99 100 101 102 103 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab