Wata Sabuwa! Yan Sanda Sun Cafke Shugaban kungiyar Kwadago Ta Najeriya

FB IMG 1698848746243

‘Yan sanda sun kama shugaban Kungiyar Kwadago ta Nijeriya (NLC) Joe Ajaero, a birnin Owerri na Jihar Imo.

Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin kungiyar Benson Uper ne ya bayyana haka a sakon da ya aike wa manema labarai ta manhajar WhatsApp. Kawo yanzu ba a san inda aka nufa da shi ba.

NLC tana jagaranci zanga-zanga a fadin jihar ta Imo game da abin da ta kira rashin kyautata wa ma’aikata da hana su albashi da sauransu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *