Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Zanga-zanga

IMG 183222 07825 1754587948040
APC, Labarai

Tsofaffun Kansilolin APC Sun Yi Zanga-zangar Barranta Kansu Da Maganganun Shugaban APC Kano

Posted onAugust 7, 2025August 7, 2025

Shugaban kungiyar tsofaffun kansilolin Jam’iyyar APC wanda wasun su suka sauya sheka daga Jam’iyyar ta APC  zuwa NNPP sun, musanta maganar da shugaban Jam’iyyar APC …

FB IMG 1754139205275
Kano, Labarai

Yanzu yanzu: Zanga-zanga ta barke a Unguwar Kofar Mata dake birnin Kano.

Posted onAugust 2, 2025August 2, 2025

Iyaye mata da yan mata ne suka fito zanga-zangar suna kira a kawo karshen fadan daban dake haddasa asarar rayukan yayansu babu gaira babu dalili. …

IMG 20240823 WA0487
Labarai, Sokoto

Kisan Sarkin Gobir: An saka dokar hana fita a Sokoto

Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Sokoto ta tabbatar da sanya dokar hana fita a garin Sabon Birni da ke karamar hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto …

FB IMG 1723210922594
Labarai

Rikicin Duniya! Yadda Aljanu Suka Shiga Zanga-zangar Da Aka Yi A Kano – Amma Fa In Ji Dakta Kachako

Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024

Masanin harkar aljanu da ruhainai kuma tsohon mataimakin kwamadan Hukumar Hisbah ta Jihar Kano, Dakta Maigida Kachako ya bayyana cewa har da aljanu sun shiga …

FB IMG 1723210844046
Labarai

Alkalla Mutane 25 Sun Mutu Sakamakon Hatsarin Kwale-Kwale Daban-Daban a Najeriya

Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Akalla mutane 25 ne suka mutu a wasu hadurran kwale-kwale a jihohin Jigawa da Bayelsa. Rahotanni daga karamar hukumar Taura ta …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Musanta Kai Samame Ofishin NLC

Posted onAugust 8, 2024August 8, 2024

Rundunar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta rahotan cewa jami’anta sun kai sumame shelkwatar kungiyar kwadago ta kasa NLC. Alfijir labarai ta ruwaito bayanan …

FB IMG 1723048100390
Labarai

Manjo Al-Mustapha Ya Magantu Akan Masu Kiraye-kirayen Sojoji suyi Juyin Mulki A Najeriya

Posted onAugust 7, 2024August 7, 2024

Manjo Hamza Al-Mustapha, tsohon babban jami’in tsaro na marigayi Janar Sani Abacha, ya yi Allah-wadai da kiraye-kirayen da ake yi na sojoji su karbe iko …

FB IMG 1722961815329
Labarai

Masu Zanga-zanga Sun Sace Rigar-Mama Da Kamfan Firaministar Bangladesh Mai Murabus

Posted onAugust 6, 2024August 6, 2024

Dubban masu zanga-zanga a Bangladesh sun wawashewa tare da lalata gidan tsohuwar Firainista Sheikh Hasina a birnin Dhaka. Alfijir Labarai ta rawaito wannan ya biyo …

FB IMG 1722881837102
Labarai

Ƙasar Rasha Ta Magantu Kan Ɗaga Tutarta Da Ake Yi A Zanga-zangar Ƴan Nijeriya

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Ofishin jakadancin ƙasar Russia a Najeriya ya musanta hannu a cikin amfani da tutar kasar da wasu masu zanga-zanga ke yi. Alfijir labarai ta ruwaito …

IMG 20240805 WA0056
Labarai

Firaministar Bangladesh ta tsere yayin da masu zanga-zanga suka mamaye gidan ta

Posted onAugust 5, 2024August 5, 2024

Bayan shafe makwanni ana zanga-zangar da ta yi sanadiyar rayuka, Firai ministar Bangladesh Sheikh Hasina ta yi murabus tare da barin kasar. An kashe karin …

IMG 20240804 WA0129
Labarai

Tsohon Shugaban Najeriya IBB Ya Nisan Ta Kansa da Kiran ayi Juyin mulki

Posted onAugust 4, 2024August 4, 2024

Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) ya nisanta kansa daga wani rubutu da ya wallafa a shafin X (Twitter a baya) …

FB IMG 1720352304988
Labarai

Zanga-zanga! Rundunar Yan Sandan Kano Ta Yi Karin Haske Akan Abun Da Ya Faru A Unguwar Kurna

Posted onAugust 4, 2024August 4, 2024

Rundunar yan sandan jihar kano ta bayyana cewa al’ummar unguwar yankin unguwar kurna da Rijiyar Lemo ne suka fara afkawa Ofishin yan sanda na yankin …

FB IMG 1722685625485
Labarai

Idan zanga-zanga ta ƙazance to fa za mu ɗau mataki — In Ji Sojoji

Posted onAugust 3, 2024August 3, 2024

Babban Hafsan Tsaro (CDS), Christopher Musa, ya ce sojoji za su shigo ciki idan zanga-zangar ‘#EndbadGovernance’ da ke ci gaba da gudana a fadin kasar …

FB IMG 1722614886537
Labarai

Kano: Duk Da Dokar Hana Fita, An Gudanar Da Zanga-zanga A Wata Ƙaramar Hukuma

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Duk da dokar hana fita ta awanni 24 a jihar Kano, wasu masu zanga-zanga sun fantsama kan tituna a ƙaramar hukumar …

FB IMG 1722612353381
Labarai, Whatsapp

Wata Sabuwa! WhatsApp Na Kokarin Barin Najeriya

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar  kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp  ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan …

Screenshot 20240802 151848 Facebook
Labarai

Majalisar Addini Ta Najeriya Ta Bukaci A kawo Karshen Zanga-Zangar Da Ake

Posted onAugust 2, 2024August 2, 2024

Majalisar jagororin addinai ta Najeriya ƙarƙashin jagorancin Mai Alrfama Sarkin Musulmi kuma shugaban majalisar ƙoli ta harkokin addinin musulunci ta Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’adu …

Screenshot 20240801 213347 Facebook
Labarai

Yadda masu zanga-zanga a Daura su ka yi yunkurin farwa gidan Buhari

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun yi dafifi zuwa gidan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da ke Daura, mahaifar sa a jihar Katsina. ‘Yan zanga-zangar da …

FB IMG 1722516989091
Kano, Labarai

An Tsaurara Tsaro a Manyan Kasuwanni Kano a yayin Zanga-zanga

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

A yayin gudanar da zanga-zangar lumana a garin Kano,an girke Jami’an tsaro a wasu Manyan Kasuwanni dake kantin kwarai da ta Sabon gari. An baza …

FB IMG 1720071046360
Labarai

Da Dumi DuminsaI: ‘Yan Sanda Sun tarwatsa Wasu Matasa Da Suke Kokarin Fasa Shagona A Kano

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin kutsawa cikin wani shago da ke kan titin gidan Zoo a …

FB IMG 1715254046724
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnan Kano Ya Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Rage Farashin Fetur Da na Lantarki

Posted onAugust 1, 2024August 1, 2024

Gwamna Abba Kabir Yusuf ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta rage farashin man fetur da kudin wutar lantarki. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnan ya …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab