Wata Sabuwa! WhatsApp Na Kokarin Barin Najeriya

FB IMG 1722612353381

Mako guda bayan gwamnatin Najeriya ta ci tarar  kamfanin Meta, wadanda su ka kirkiri WhatsApp  ta Dalar Amurka Miliyan 200 kan karya dokar bin bayanan sirri, kamfanin na Meta ka iya rufe ayyukansa a kasar sakamakon bukatun da hukumomi suke gabatar masa.

Alfijir labarai ta ruwaito wasu majiyoyi sun shaida cewa kamfanin Meta wanda ke da WhatsApp na duba yiwuwar janyewa daga Najeriya.

Baya ga cin tarar kamfanin, hukumar FCCPC ta kuma umarci WhatsApp ya dena hada bayanan masu amfani da shi da shafin Facebook ba tare da amincewar su ba.

Sannan hukumar ta bukaci WhatsApp ya bayyana bayanan da ya karba daga masu amfani da shi.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *