Da Dumi DuminsaI: ‘Yan Sanda Sun tarwatsa Wasu Matasa Da Suke Kokarin Fasa Shagona A Kano

FB IMG 1720071046360

Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kano sun tarwatsa wasu matasa da suka yi kokarin kutsawa cikin wani shago da ke kan titin gidan Zoo a babban birnin jihar.

Wadanda ake zargin sun yi yunkurin kutsawa cikin ginin bene mai hawa biyu na Shagunan Sadaraki.

Sai dai ‘yan sandan sun yi gaggawar shiga domin dakile matakin nasu. Sai dai kafin isowar jami’an tsaro, waɗanda ake zargin sun lalata tagogin ginin.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *