Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Tsaro

FB IMG 1756199229084
Labarai, Nigerian Army

Tabbas an kama dan Marigayi shugaban Boko Haram a Chadi – In ji Barasta Bukarti

Posted onAugust 26, 2025August 26, 2025

Hukumomin Chadi sun kama Muslim Muhammad Yusuf, ɗan marigayi shugaban Boko Haram na farko, Muhammad Yusuf, tare da wasu mutane biyar yayin da yake jagorantar …

FB IMG 1717108061650
Labarai

Kwamishinan yan sanda Ya garkame yan sanda 3, bisa zargin karbar na goro

Posted onJune 11, 2025June 11, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Kwamishinan ‘yan sandan jihar Anambra, Ikioye Orutugu, ya bayar da umarnin tsare wasu ‘yan sanda uku masu mukamin sufeta bisa zargin …

FB IMG 1748260387044
Abuja, Labarai

Wata Sabuwa! Ana fargabar ƴan bindiga sun sace mutane da dama a Abuja

Posted onMay 26, 2025May 26, 2025

Wasu masu garkuwa da mutane dauke da makamai sun kai farmaki unguwar Grow Homes da ke cikin yankin Chikakore na Kubwa – wacce ita ce …

FB IMG 1747674942275
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya rantsar da AVM Ibrahim Umaru mai ritaya a matsayin kwamishinan tsaron cikin gida.

Posted onMay 19, 2025May 19, 2025

Gwamnan ya umarci sabon kwamishinan da ya gudanar da ayyukansa bisa gaskiya da rikon amana tare da tabbatar da kyakkyawan zaton da ake dashi a …

FB IMG 1736432872830
Kano, Labarai

Daya daga cikin kwamishinonin Gwamnan Kano ya sake ajiye aiki

Posted onMarch 26, 2025March 26, 2025

Kwamishinan kula da harkokin tsaro da al’amuran cikin gida Manjo Janaral Muhammad Inuwa Idiris mai ritaya ya ajiye aikinsa na a daren Talata. Wata takarda …

IMG 20240823 WA0488
Labarai

Ta’addanci! An Bawa Jami’an Tsaro Umarnin Gaggawa Kan Kisan Sarkin Gobir

Posted onAugust 23, 2024August 23, 2024

Ƙaramin ministan tsaro na Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin cewa za a zaƙulo tare da hukunta duk masu hannu a kisan Sarkin Gobir na …

FB IMG 1723228631143
Labarai

Ƙungiyar ƙwadago ta kira taron gaggawa bayan jami’an tsaro sun kai sumame ofisoshin ta

Posted onAugust 9, 2024August 9, 2024

Biyo bayan samamen da jami’an tsaro suka kai shelkwatar ƙungiyar kwadago ta ƙasa NLC, kungiyar ta kira taron gaggawa na kwamitin koli a gobe Asabar. …

FB IMG 1719417043662
Labarai

Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun  Shiga Mota Daya

Posted onJune 26, 2024June 26, 2024

Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun  Shiga Mota Daya Alfijir labarai ta rawaito lamarin …

FB IMG 1719254244479
Labarai

Sarkin Musulmin Najeriya Ya Sake Magantuwa Akan Matsalar Tsaro A Arewacin Kasar

Posted onJune 24, 2024June 24, 2024

Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sa’ad Abubakar III, ya jaddada cewa matsalar rashin tsaro da ta dade a yankin Arewa ya zama dole a yi nazari …

FB IMG 1703222676383
Labarai

Yadda wasu ‘Yan Sanda Suka Yi Garkuwa Da Wani Mazaunin Abuja Suka Yashe Fiye Da Naira Miliyan 20 A Asusunsa

Posted onFebruary 7, 2024February 7, 2024

A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar naira miliyan 29.9 daga …

Majalisar Najeriya
Labarai

Tsaro! Majalisar Dattawa Tayi Sammacin Manyan Hafsoshin Sojin Najeriya

Posted onJanuary 31, 2024January 31, 2024

Majalisar dattawa ta yi sammacin manyan hafsoshin tsaron Najeriya game da kalubalen tsaro da ke ci gaba da ta’azzara a fadin kasar. Alfijir labarai ta rawaito yan majalisar …

Labarai, Zamfara

Gwamnan Zamfara Ya Ɗauki Tsatstsauran Mataki Akan Tsaro A Jihar

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

Ya ƙara da cewa, jami’an tsaron da ke sintiri a waɗannan hanyoyi sun haɗa da sojojin ƙasa, sojojin sama da ‘yan sanda Alfijir Labarai ta …

Katsina, Labarai

Gwamnan Katsina Ya Amince Da Fitar Da Biliyan N7.8bn Domin Sayen Kayan Aikin Tsaro

Posted onAugust 18, 2023August 18, 2023

Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba gudu ba ja da baya a yunkurin da ta ke yi na janye “yan sanda da ke ba …

Labarai

Hukumar NSCDC Ta Baje Kolin Mutun 27 Kan Zargin Aikata Manyan Laifuka

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Shu’aibu Ibrahim Gusau Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) reshen jihar Zamfara, Sani Mustapha, ya Baje Kolin wasu mutane 27 da ake zargi da …

Labarai

Shugaban Ƴan Sandan Najeriya Ya Tura CPs Guda 35, Sabbin Gurare

Posted onJuly 4, 2023July 4, 2023

Shugaban ‘yan sandan ya bukaci kwamishinonin da su inganta aikin ‘yan sanda karkashin leken asiri, dabarun yaki da miyagun laifuka, da tsare-tsare tsakanin al’umma. Alfijir …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Cafke Wadanda Ake Zargi Da Yi Wa Wata Mata Tsirara A Bai Nannasi

Posted onJune 14, 2023June 14, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito ƴan sandan Ghana sun ce ana ci gaba da neman sauran mutanen da ke da hannu a lamarin. Hoto/Rundunar ‘yan sandan …

Labarai

Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Iyalan Wani Dagaci A Kano

Posted onApril 4, 2023April 5, 2023

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu ‘yan uwa biyu na gidan Dagacin kauyen Nasarawa da ke karamar hukumar Tsanyawa a …

Katsina, Labarai

Ɓullar Baƙin Halittu A Katsina Shifcin Gizo Ne — Ƴansanda

Posted onApril 4, 2023April 4, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta ƙaryata wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta na yanar gizo da …

INEC, Labarai

Wata Sabuwa: INEC Ta Bankado Wasu Katunan Shaida Na Jabu Ga Jami’an Tsaro

Posted onMarch 18, 2023March 18, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …

Posts pagination

1 2 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab