Dubun Wani Dan Garkuwa Da Mutane Ta Cika Bayan Da Matar Da Yayi Garkuwa Da ita Sun Shiga Mota Daya
Alfijir labarai ta rawaito lamarin dai ya faru ne bayan da budurwar ta gane mutumin inda nan take ta nemi daukin jama’a, kuma aka yi nasarar cafke shi tare da abokan tafiyarsa.
Bincike ya tabbatar da cewa, an tabbatar mutumin ne bayan da aka same shi dauke da wasu daga cikin kayyakin da suka kwata a hannun matar a lokacinda suka yi garkuwa da ita,
Bayan anyi bincike aka gano ashe kudi ne a cikin kayan da suke tafe da su, yan sandan jihar Benue sun ƙirga inda suka samu kudin ya kai Naira milyan 11 a cikin jakar.
DDL Hausa
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj