Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …
The founder of the New Nigeria Peoples Party (NNPP), Dr Boniface Aniebonam, says the move by Sen. Rabiu Kwankwaso and the Kwankwasaya Movement to hijack …
Shugaban Kungiyar Masu hada-hadar kudaden canji ta kasashen waje dake jihar Kano, Alhaji Sani Dada ya bayyana jin dadinsa bisa yadda gwamnatin tarayya take kara …
An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …
Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta daga Abuja zuwa Legas. …
Operatives of the Economic and Financial Crimes Commission, EFCC, have arrested the General Overseer of Faith On The Rock Ministry International, Apostle Theophilus Oloche Ebonyi, …
Jami’an tsaron kasar Senegal sun tarwatsa cincirindon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin kasar a jiya Lahadi domin nuna adawa da dage zaben …
Ministan sufurin jiragen sama da raya sararin samaniya, Festus Keyamo, a yau Laraba, ya bayyana cewa hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa …
Wasu manyan ‘yan wasan Manchester United sun fusata da kociyan kungiyar Erik ten Hag kan yadda aikin gola David de Gea ya kare da rashin …
Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila ta fitar da jadawalin wasannin da za a buga a kakar shekarar 2023/2024. Domin Samun …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanusi Bature Dawakin Tofa Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar Kano H.E. Alhaji Abba Kabir Yusuf ya karyata cewar zasu …
Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya saka hannu kan doka domin kafa gidauniya ta musamman da za ta rinka bayar da …
Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata. Haka …
Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Dele Alake a matsayin mai magana da yawunsa, sa’o’i kaɗan bayan rantsar da shi a …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci mataimakin shugaban hukumar kula da harkokin kimiyya da fasaha ta kasa (NASENI), Farfesa Mohammed Sani. Haruna, …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …
Alfijr ta rawaito Hoodlums sun yi garkuwa da ma’aikatan wucin gadi 17 na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) da aka tura zuwa …
Alfijr ta rawaito Wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa sun sace tare da kona kayayyakin zabe na mazabu uku a mazabar Ogbia 2 a …