Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) za ta gudanar da nata zaben a mazabar Doguwa/Tudun Wada, a Kano. Jami’in zaben …
Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya Usman Alkali, ya mayar da CP Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na gwamnan jihar Kano, Abdullahi …
Alfijr ta rawaito ƴa ga Alh Musa Musawa wato Barasta Hannatu ta bada tarihin mahaifinta cewar: An haifi Marigayi Alh Musa a Bichi, jihar Kano …
Allah ya yiwa Alh Musa Musawa Rasuwa a daren Talata da daddare. Ya rasu yau bayan jinya Mai tsawo da ya sha fama da ita …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Talatar ya yi wa fursunoni 12 da aka yanke wa hukuncin kisa afuwa, sannan …
Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …
Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye abkuwar haɗurra ta Najeriya (FRSC), ta ce wasu mutane su goma ‘yan gida ɗaya kuma yan asalin jihar Kano sun …
Alfijr ta rawaito wani fusataccen sojan Nijeriya ya dauki bindiga ya kashe Kwamandansa, da wasu sojoji biyu, daga bisani ya kashe kansa da a sansanin …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito sakamakon irin fitowar da Mata sukayi kwansu da kwarkwatan su wurin jefa kuri’a a kasannan , ciki har …
Alfijr ta rawaito Wasu Fusatattun Matasa A Jihar Kaduna Sunyi Kokarin Hallaka Dan Gwamna Nasir El-rufa’i Dan gwamnan jihar Kaduna Bello El-rufa’i ya tsallake Rijiya …
Alfijr ta rawaito EFCC ta ce ta gurfanar da wasu makusantan gwamnan jihar Kogi a gaban kotu, ciki har da matarsa, Rashida Bello. Hukumar tana …
Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …
Alfijr ta rawaito da yammacin ranar Asabar wata mummunar gobara ta tashi a hedikwatar yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai. Gobarar ta tashi …
Alfijr ta rawaito Wasu ƴan majalisar dattijan Najeriya sun nuna fargaba game da matakin babban bankin ƙasar na taƙaita kuɗin da al’umma za su iya …
Alfijr ta rawaito Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da sauran Laifuka masu alaka, (ICPC) ta kama Oladapo Oyebanji, wanda aka fi sani da …