Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Manchester

Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Raba Aurensu Kan Rashin Kula Da Lakada Dukan Kawo Wuƙa

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Wata mata ƴar kasuwa,  Tawakalitu Olayiwola ta kai karar mijinta Ganiu Olayiwola kotu dake Mapo Grade A a Ibadan domin ta raba …

Labarai

Wani Dan Takarar Gwamnan APC  Ya Tsallake Rijiya Da Baya

Posted onMarch 17, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito cewar dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Oyo, Teslim Folarin ya tsallake rijiya da baya a …

Labarai

Wani Ɗan Sanda Ya Harbe Matarsa Da kwartonta

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito an kama wani jami’in ɗan sanda mai suna Mmutle a Afirka ta Kudu bisa hannu a kisan matarsa da wani ɗan shekara …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Wasu Fitattun Mutane 2 Da Zargi Da Tayar Da Zaune Tsaye A Jihar Kano

Posted onMarch 16, 2023March 16, 2023

Alfijr ta rawaito Dokta Peter Afunanya, jami’in hulda da jama’a na DSS ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a …

Labarai

An Kori Wasu Malaman Makarantar Kimiyya Da Fasaha 4 Bisa Lalata Da Ɗalibai

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito Makarantar Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kogi, sun kori Malamai hudu bisa zargin  cin zarafin dalibai mata, rashin biyayya, karyar bayanai, rashin …

Labarai

Wasu Masu Zanga-Zanga Sun Yi Yunkurin Kona Ofishin ‘Ƴan Sanda

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito daruruwan matasa a Ore, hedikwatar karamar hukumar Odigbo ta jihar Ondo, sun gudanar da zanga-zangar nuna rashin amincewa da mutuwar wani mutum …

Labarai

Dan Takarar Shugaban Kasa Na PDP Sun Janye Karar Da Suka Shigar Da INEC

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar, sun janye takardar da suka shigar na tilastawa hukumar zabe mai zaman …

Hadari, Labarai

Ibtila’i: Mutane 17 Sun Mutu, 17 Sun Jikkata A Wasu Hadarin Hatsarin Mota

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito akalla mutane 17 ne suka rasa rayukansu yayin da wasu 17 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a …

Labarai

Kotu Ta Umurci Gwamnati da Ƴan Sanda Su Biya Wani Direba Diyyar Miliyan 5

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …

Labarai

An kawo Kimanin Ƴan Sanda Dubu 18,748 Don Zaben Gwamna A Kano

Posted onMarch 14, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sandan  jihar Kano ta ce kimanin jami’an tsaro dubu 18,748 ne aka baza a fadin jihar domin gudanar da zabukan …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Bada Umarnin Kama Wani Mawallafin Yanar Gizo

Posted onMarch 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya umurci hukumar binciken manyan laifuka ta jihar, CID, da ta gudanar da binciken …

Labarai

Da  Ɗuminsa: CBN Ya Buƙaci Bankunan Da Su Riƙa Fitarwa Da Karɓar Tsofaffin Takardun Kuɗin Naira

Posted onMarch 13, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan babban bankin na CBN, Godwin Emefiele ya bayar da wannan umarni a taron kwamitin bankunan da aka gudanar a ranar Lahadi, …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Matsafa 5, Suna tono Gawarwaki Daga Kabari

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …

Labarai

Ibtila’i : Yan Bindiga Sun Sace Mutune Tara A Birnin Tarayya Abuja

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …

Labarai

Kyautar Bajinta 3 Da Manchester United Ta Lashe A Fabrairu

Posted onMarch 11, 2023

Alfijr ta rawaito Manchester United ta lashe kyautar bajinta uku a gasar Premier League a watan Fabrairu. Erik ten Hag shine ya lashe kyautar mai …

Labarai

Kotun Ƙoli Ta Tabbatarwa Da Sanata Rufa’i Hanga Nasarar Sanatansa

Posted onMarch 10, 2023March 10, 2023

Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …

Labarai

Wata Sabuwa! Ɓarayi Sun Sutale Wayar Wani Tsohon Gwamna Kuma Sanata A Abuja,

Posted onMarch 10, 2023

Alfijr ta rawaito Sanata mai wakiltar Abia ta Arewa kwanan nan, Orji Uzor Kalu, ya ce ya karkatar da wayarsa. A cewar dan majalisar, an …

Labarai

Yadda Ta Kasance A Shari’ar Da Ake Yiwa Ɗan China Kan Kisan Ummita

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Frank Geng Quangrong ɗan China mai shekaru 47 a yau Alhamis ya sake fadawa wata babbar kotun Kano cewa bai taba niyyar …

Labarai

Kotu Ta Umarci INEC Da Ta Bada Dama Ayi Zaben Gwamnoni Da Katin Zabe Na Wucin-Gadi

Posted onMarch 9, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito a ranar Alhamis wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta …

Labarai

Ibtila’i: Mutane Da Dama Sun Mutu Wasu Sun Jikkata Yayin Da Motar BRT Ta Yi Karo Da Jirgin Ƙasa A Lagos

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wani jirgin fasinja ya murkushe wata motar ma’aikatan gwamnatin jihar …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 8 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab