Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Air force portals

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

An Gina Katafaren Asibitin A Fadar Shugaban ƙasar Najeriya Kan Kudi Naira biliyan 21

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani Katafaren asibitin shugaban kasa a fadar gwamnati da ke Abuja. Bincike ya tabbatar da …

Labarai

Sulhu! IBB Ya Shirya Samar Da Zaman Lafiya Tsakanin Atiku, Gwamnonin PDP G-5

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Akwai kwararan alamu da ke nuna cewa tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) zai iya shiga rikicin …

ASUU, Labarai

Ya Kamata A Zabtare Albashinmu A Bawa Malaman Jami’a, In Ji Sanata Ali Ndume

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan malaman jami’o’i …

Labarai

Babbar Kotun Tarayyar Nigeria Ta Yi Watsi Da Hukuncin Da Aka Yi Wa Shugaban EFCC

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta yi watsi da hukuncin da aka yiwa shugaban hukumar EFCC, …

Labarai

Wani Agola Ya Harbe Babansa Har Lahira A Jihar Adamawa

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da kama matashin da aka ce ya harbe mahaifin sa a lokacin da ya …

Labarai

Yadda Dalar Amurka Ta Kara Ragargajewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Alhamis

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

    Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje Suka Ƙara Ragargajewa a yau ranar Alhamis A Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai …

FRSC, Labarai

Hukumar kiyaye Hadurra Ta Kasa FRSC, Ta Bullo Da Na’urar (POS) Wajen Karɓar Tara

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa Bisi Kazeem, ya bayyana cewa ya zama wajibi a yi wa jama’a …

Labarai

Zaben 2023:Ba Zamu Bari A Tursasa Yan Najeriya Ba– Buhari

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su zabi wanda suke so daga kowace jam’iyya’ a zaben 2023 mai zuwa. Shugaban ya …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rugurguje Wani Gida A Unguwar Kwandila

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamitin Kula da Haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba, a ƙarƙashin jagorancin Hon Baffa Babba Dan’agundi ya amince da …

INEC, Labarai

Wasu Mahara Sun Ƙone Ofishin Hukumar Zabe INEC A jihar Ogun

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

Alfijr ta rawaito da safiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) dake karamar hukumar Abeokuta ta kudu a …

Labarai, NNPC

Kamfanin Mai Na Kasa NNPC Ya Bankado Haramtattun Bututun Mai Guda 295

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya, NNPC, Limited ya ce ya gano haramtattun bututun nasa guda 295. Shugaban Kamfanin NNPC Mele Kyari ne ya …

Labarai

Wasu Gungun Ƴan Ta’adda Sun Kai Hari Kan Ayarin Motocin Atiku Abubakar, A jihar Borno,

Posted onNovember 9, 2022November 9, 2022

Alfijr ta rawaito wasu ‘yan bindiga suka kai hari kan ayarin motocin Atiku, yayin da jam’iyyar ke gudanar da taron yakin neman zaben shugaban kasa …

Labarai

Yadda kudaden Kasashen Waje Su ka Ƙara Saukowa A Kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onNovember 9, 2022

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Laraba a Kasuwar Wapa   Alfijr Labarai 1. …

Labarai, Nigeria

Da Ɗumi Ɗuminsa! An kori Ma’aikatan Facebook Da Instagram, Da WhatsApp, Sama Da 11,000 Mark Zuckerberg,

Posted onNovember 9, 2022November 9, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin Meta, iyayen kamfanin Facebook, Instagram da WhatsApp, ya kori ma’aikatansa sama da 11,000. Mark ya sanar da korar dimbin ma’aikata …

Gwamnatin Kano, Labarai

Sulhu Ya Samu Tsakanin Alhassan Ado Doguwa Da Murtala Sule Garo

Posted onNovember 9, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a wani zama da suka yi na musamman a birnin tarayya Abuja, ya daidaita tsakanin shugaban masu …

Labarai

Ya kamata Yan PDP Su Tsarkake Bakunansu Daga Kalaman Rashin Tarbiyya- Mal Shekarau

Posted onNovember 9, 2022November 9, 2022

Daga Bilkisu Yusuf Ali Alfijr ta rawaito Jam’iyyar PDP wadda take babbar jam’iyyar hamayya da ke jihar Kano ta dau harama da saitin cin zabe …

Labarai

Tarihin Malam Shekarau Da Gudunmawarsa A Siyasar Kano

Posted onNovember 9, 2022

Daga Bilkisu Yusuf Ali Chairperson National Women Allience For PDP 2023. Alfijr ta rawaito ranar 5 ga watan Nuwanba 2022 Malam Ibrahim Shekarau ya cika …

Labarai, NECO

Yadda Za a Bude Sakamakon Neco Ta Kano 2022 Da Aka Saki Yau

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar  Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda jami i a hukumar ya tabbatar wa …

Bola Tinubu, Labarai

Wata Sabuwa! Kotun Amurka Ta Bayyana Bola Tinubu Kan Harkar Fataucin Miyagun Kwayoyi Da Karkatar Da Kudade A Birnin Chicago

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Kotun Lardin Jihar Illinois ta Amurka ta fitar da wasu sabbin takardu da ke kunshe da ganawar Bola Tinubu da mahukuntan Amurka …

Labarai

Wata Alkaliya Ta Shaki Iskar Yanci, Bayan Da Ƴan Bindiga Suka Yi Garkuwa Da Ita

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito mai shari’ar matar tsohon Gwamnan mulkin soja ce na jihohin Bauchi da Ogun, Misis Jumoke Bamigboye ta kubuta daga hannun ’yan bindigar da suka sace …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 … 27 ‹
© 2025 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab