Alfijr ta rawaito Hukumar Neco ta saki sakamakon jarrabawar NECO na kano state na shekarar 2022 kamar yadda jami i a hukumar ya tabbatar wa JARIDAR ALFIJR LABARAI a yau talalata 8th November, 2022.
Dalibai da dayawa da yawa sun sami damar zana jarrabawar inda iyaye da dalibai ke dakon ganin sakamakon ya fito domin dorawa daga inda aka tsaya.
Jinjirin fitowar jarrabawar ya faru ne sakamakon kudade a hukumar NECO Ta ce tana bin jihar Kano
Da farko ɗalibai za su fara mallakar scratch card ko kuma token ta NECO tana sayar da wannan token ta shafinta officially (https://result.neco.gov.ng/login)
Bayan an mallaki wannan daga nan sai a shiga https://result.neco.gov.ng/
Sai a sanya lambar Jarrabawa da kuma shekara tare da token sai ayi printing.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux
Bezni