Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Air force portals

Labarai

Kotu Ta Yanke wa Shugaban Hukumar EFCC Bawa, Hukunci Bisa Laifin Kin Bin Umarnin Kotu

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Maitama ta samu Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Abdulrasheed Bawa …

Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Ƙone Dukiya Ta Miliyoyin Naira Ta Kuma Lalata Wasu Abubuwa

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito dukiyoyi na miliyoyin nairori sun kone bayan wata gobara da ta tashi a POWA Plaza, Jos road, Lafia, jihar Nasarawa. A cewar …

FRSC, Labarai

Mutane 14 Sun Kone Kurmus A Wani Mummunan Hadarin Mota Da Ya Afku A Kano

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu fasinjoji 14 sun kone kurmus a hanyar Gaya zuwa Wudil a wani hatsarin mota kirar Toyota Hummer da mota kirar Hyundai …

Labarai

Kotu Ta Umarci A Yi Musu Bulalai Da Kuma Share Kotu, Bayan Bata Sunan Gwamna Ganduje

Posted onNovember 8, 2022November 8, 2022

Alfijr ta rawaito kotun Majistare da ke zamanta a Kano a ranar Litinin ta yanke wa wasu mutane biyu Mubarak da Nazifi hukuncin bulala 20, …

ASUU, Labarai

Yadda Ta Kasance A Zaman Kungiyar Malaman Jami’o’i ASUU A Jiya Litinin

Posted onNovember 8, 2022

Alfijr ta rawaito Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta kawo karshen taron ta na NEC da yammacin jiya Litinin, tare da yanke shawarar cewa …

Labarai

Man United Ta Zabi ƴan Wasan Gaba Guda Biyu Don Maye Gurbin Cristiano Ronaldo

Posted onNovember 7, 2022November 7, 2022

Alfijr ta rawaito Manchester United ta gano ‘yan wasan gaba da za su saya a kasuwar da za a bude mai zuwa don maye gurbin …

Labarai

Wata Mummunar Gobara Ta Lakume Gini Mai Hawa 35, Dake Daf da Burj Khalifa Na Kasar Dubai

Posted onNovember 7, 2022November 7, 2022

Alfijr ta rawaito wata Mummunar Gobara ta tashi a wani bene mai hawa 35 a Dubai kusa da Burj Khalifa, gini mafi tsayi a duniya …

Labarai

kudaden Waje Sun Fara Saukowa A Yau A Kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onNovember 7, 2022

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Litinin a Kasuwar Wapa   Alfijr Labarai 1. …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Rutsa Da Rayukan Wasu Mutane 3 Wasu Kuma Sun Jikkata

Posted onNovember 7, 2022

Alfijr ta rawaito wani Mummunan hatsarin motan wanda rahotanni suka bayyana ya afku ne da misalin karfe 5:45 na safe ya rutsa da manya maza …

Labarai

San Kano Ya Gudanar Da Gagarumin Hawan Daba A Birnin Kano

Posted onNovember 7, 2022

Alfijr ta rawaito martaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero (CFR) yayi hawan Daba a ranar Lahadin da ta gabata domin godewa Allah abisa lambar …

Labarai

Wani Miji Ya Ƙone Agololinsa (Yayan Matar) Su Biyar kurmus

Posted onNovember 7, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Ondo ta kama wani mutum mai shekaru 54 da haihuwa da laifin kona ‘ya’yan matarsa guda biyar a …

Labarai

Hukumar ICPC Ta Shirya Binciken Wasu Ayyukan Ƴan Majalisun Tarayya

Posted onNovember 7, 2022November 7, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da cin hanci a Nijeriya ICPC za ta fara bin diddigin wasu ayyuka 712 na ‘yan majalisun tarayya …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Fara Biyan Albashin Wata 8 Ga Kishiyar kungiyar ASUU

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya ta fara biyan wasu malaman jami’o’i ‘yan Congress of Academics (CONUA), kungiyar malaman jami’o’in da suka balle daga cikin albashinsu …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Wani Makaho Ɗauke Da Tabar Wiwi Kilo 20.5 Da Gram 10 Na Exol-5

Posted onNovember 6, 2022November 6, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA a jihar Katsina, jami’an da suke sintiri a hanyar Malumfashi …

Labarai

Yadda kudaden Waje Su ke Kaiwa Da Komowa A Kasuwar Canji Yau Lahadi

Posted onNovember 6, 2022

  Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Lahadi a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai …

Labarai

Jamiar maryam Abacha American Ta Ta Ya Sabon Sarkin Maradi Ahmad Ali Zaki Murna

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban Jami’ar Maryam Abacha American University Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, ya ta ya Alhaji Ahmed Ali zaki murnar zabensa a matsayin sultan …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Yi Martani Kan Sanya Sunan Gwamna Ganduje Da Jaridar Sahara Tayi Cikin Jerin Sunayen Da EFCC Bata Bayyana ba

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kano tayi martani game da wani rahoto da kafar yaɗa labarai ta Sahara Reporters ta wallafa, wadda ta bayyana cewa …

Hadari, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Mutane Da Yawa Sun Mutu A Wani Hadarin Jirgin Sama

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Mutane da yawa sun mutu bayan da wani jirgin fasinja ya yi hatsari a tafkin Victoria a Tanzaniya yayin da yake kokarin …

Labarai

Babu Wanda Ya Kamata A Saka Jikin Kudin Ƙasar Nigeria Face, Obasanjo! In Ji Atiku Abubakar

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Atiku Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya ce daya daga cikin takardun naira uku da …

INEC, Labarai

Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta (INEC) Ta Ce, Ta Kashe Magudin Zabe A Najeriya.

Posted onNovember 6, 2022

Alfijr ta rawaito Mutiu Agboke, sabon kwamishinan zabe na jihar Osun, ya ce an yi magudin zabe a Najeriya a baya, amma a halin yanzu …

Posts pagination

‹ 1 2 3 4 5 6 … 27 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab