Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
FB IMG 1723959647845
Kano Labarai

Gwamnatin Kano ta dakatar da wani babban kusa a ma’aikatar ruwa bayan samun sa da barna

Posted onJune 23, 2026June 23, 2026
IMG 000050 23626 1782169262151
Current Affairs English

BATTLE OF THE TITANS: CAN MUHAMMAD GARBA CONFRONT IBRAHIM WAIYA –  “THE RAVE OF THE MOMENT?

Posted onJune 23, 2026June 23, 2026
IMG 200618 22626 1782155193276
Gwamnatin Nijeriya Labarai

Peter Obi Ya Caccaki Shugaba Tinubu Kan Rashin Iya Mulki

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1723959647845

Gwamnatin Kano ta dakatar da wani babban kusa a ma’aikatar ruwa bayan samun sa da barna

Posted onJune 23, 2026June 23, 2026 Kano, Labarai
IMG 000050 23626 1782169262151

BATTLE OF THE TITANS: CAN MUHAMMAD GARBA CONFRONT IBRAHIM WAIYA –  “THE RAVE OF THE MOMENT?

Posted onJune 23, 2026June 23, 2026 Current Affairs, English
IMG 200618 22626 1782155193276

Peter Obi Ya Caccaki Shugaba Tinubu Kan Rashin Iya Mulki

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Gwamnatin Nijeriya, Labarai
FB IMG 1782152949864

Labari Mai Dadi: Kasar Saudiyya ta ƙaddamar da rabon tallafin kayan abinci na bana

Posted onJune 22, 2026June 22, 2026 Labarai, Saudi Arabia
Labarai

Lionel Messi Ya Taimakawa Argentina Ta Lashe Kofin Duniya A Qatar

Alfijr ta rawaito Lionel Messi ya rattaba hannu a kan kyautar lambar zinare ta Qatar 2022 yayin da Argentina ta doke Argentina da ci 4-2 …

By Musa Bestseller
Posted onDecember 18, 2022December 18, 2022
Labarai

Gobara Tayi Sanadin Mutuwar Uwa da Ƴaƴanta Ta Biyu A Jigawa

Posted onDecember 18, 2022December 18, 2022

Alfijr ta rawaito wata uwa mai suna Khadija Ibrahim ‘yar shekara 30 da ‘ya’yanta mata biyu sun mutu a wata gobara da ta tashi a …

Labarai

Kamfanin El-Samad Ya Kaddamar Da Sabon Samfurin Atamfa (HIGHTEST)

Posted onDecember 18, 2022December 18, 2022

Alfijr ta rawaito Shahararren kamfanin nan da ya dade yana samar muku da ingantattun nau’i kan tufafi wato El Samad Nig Ltd dake birnin dabo, …

Labarai

An Nada Shugaban Asibitin Best Choice Jakadan Zaman Lafiya na Duniya

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban asibitin kwararru Best Choice Hospital da kuma Bestmedix pharmacy, Kano, wato, Alh. Auwal Muhammad Lawal ya samu lambar yabo ta fitaccen …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Asabar

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Labarai

Wasu Manyan kwamandojin Ƴan Ta’adda 4, Sun Mika Wuya Da Makamansu Ga Sojoji

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito wasu manyan kwamandojin kungiyar Jama’at Ahl as-Sunnah lid-Da’wah wa’l-Jihād ‘yan ta’addan Boko Haram su 4, sun mika wuya ga sojojin Najeriya. sojoji …

Labarai

Yan Bindiga Sun Kone Gidaje Da Kashe Mutane 6 Har Da Ƴar Shekaru 120 A Sokoto

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito a kalla mutane shida, ciki har da wata mace ‘yar shekara 120 sun mutu, yayin da wasu ‘yan bindiga da ake zargin …

Labarai

Dan Haya Ya Kashe Abokin Zamansa Da Kwalba Har Lahira

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito wani aboki ya cakawa Abokin zamansa da suke hayan daki daya tare, kwalba kan kudin wuta da wani makwabcinsu ya bayar. A …

Labarai

Wasu Ƴan Bindiga Sun Harbe Ɗan Takara A Najeriya

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun kashe dan takarar jam’iyyar Labour a mazabar karamar hukumar Onuimo a jihar Imo a 2023, Christopher Elehu. Rahotanni sun …

Labarai

Kasar India Ta Koro Ƴan Najeriya 196 Zuwa Gida

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito Kasar Indiya ta taso keyar wasu ‘yan Najeriya kusan dari biyu da sauka hada da maza da mata da kananan yara zuwa …

Labarai

Gamayyar Kungiyoyin Malamai Sun Yi Farin Ciki Da Hukuncin Kotu Kan Abduljabbar

Posted onDecember 17, 2022December 17, 2022

Alfijr ta rawaito Gamayyar kungiyoyin Malamai da kungiyoyin Musulunci a jihar Kano, ta bayyana hukuncin da wata babbar kotun Shari’a ta yanke hukuncin kisa kan …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutu A Nijeriya

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun 26 da 27 ga Disamba, 2022, a matsayin ranakun hutu na bukukuwan Kirsimeti da Boxing day. Hakanan …

Labarai

Bayan Bindiga Da Tankar Mai Tayi Shaguna Da Gidaje Sun Kone

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito Wata tanka makare da man fetur ta kwace tare da afkawa kan wasu gine-gine a yankin Apata da ke birnin Ibadan, a …

Labarai

Moroko Ta KaiKarar Lafarin Da Ya Busa Wasanta Da Faransa Kara A Kotu

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar kwallon kafa ta Moroko ta kai karar alkalin wasan da ya busa wasan da suka buga tsakaninsu da Faransa a wasan …

Labarai

Ƴan sandan Najeriya Sun Gano Babbar Masana’antar Bama-Bamai A Kasar

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta gano babbar masana’antar bama-bamai da ke da alhakin kashe jama’a. Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Ebonyi …

Labarai

Kotu Ta Daure Wata Bazawara Wata 6, Bisa Laifin Sumbatar Wani

Posted onDecember 16, 2022December 16, 2022

Alfijr ta rawaito wata mace ‘yar ƙasar Sudan da aka tuhuma da yin zina ta tsallake rijiya da baya daga hukuncin kisa, amma duk da …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Tabbatar Da Zai Saka Hannu A Rataye Mal Abduljabbar

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce yana kan bakarsa game da sanya hannu kan hukuncin rataya da kotun Musulunci ta yanke …

Labarai

Gwamnatin Qatar ta Bada Damar Gurbin karatu Ga Daliban Kasashen Duniya.

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Qatar ta sanar bude kofa ga matasa dalibai a fadin duniya domin yin karatu a kasar. Rahotanni sun ce Qatar ta …

Labarai

Ba Da Yawuna Lauyana Ya Nemi Ayi Min Sassauci Ba – Abduljabbar Kabara

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito kotu ta ce, ta samu Abduljabbar Kabara da laifin yiwa ma’aiki (s a.w) kage da cin mutumcin ma aiki da cewar yayi …

Labarai

Bankuna Sun Fito Da Yadda Za:a Fara Karbar Sabbin Kudaden Najeriya

Posted onDecember 15, 2022December 15, 2022

Alfijr ta rawaito Sabbin takardun Naira da aka sabunta za su fara yaduwa a ranar Alhamis yau inda bankunan Deposit Money za su fitar da …

Posts pagination

‹ 1 … 302 303 304 305 306 … 365 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab