Bazoum “yana cike da karsashi” ko da yake har yanzu babu wutar lantarki a gidan da ake tsare da shi. Tawagar Kungiyar ECOWAS karkashin jagorancin …
Bazoum “yana cike da karsashi” ko da yake har yanzu babu wutar lantarki a gidan da ake tsare da shi. Tawagar Kungiyar ECOWAS karkashin jagorancin …
Mayaƙan sa-kan za su taimaka wa sojojin Nijar a filin daga, kula da lafiya da sufuri da sauransu, idan buƙatar hakan ta taso. Alfijir Labarai …
Ecowas na son sojojin su mayar da Shugaba Mohamed Bazoum kan mulki, wanda suke tsare da shi tun 25 ga watan Yuli. Alfijir Labarai ta …
Shugaban riko na kungiyar yanjarida mawallafa Labarai ta yanar gizo Abdullateef Abubakar Jos ya mika ta’aziyya ga iyalan marigayi Abdullahi Yakubu, wakilin jaridar Leadership na …
Ziyarar farko, a wannan karo suna sa ran samun kyakkyawar tarba daga shugabannin mulkin sojan Nijar. Kwamitin shiga tsakani na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka …
Hassanat Shehu Kagara Wasu fusatattun mutane sun yi taho mu gama tare da kone wani Kasurgumin Bahaushe mai Garkuwa da yara a karamar hukumar Lapai …
A kokarin da aminan kasar Nijar suka yi na alkawarin da suka daukar mata na shigar mata wajen kare kanta daga shirin yakin da kungiyar …
Don haka ba mu rufe kofar tattaunawa ba… amma ba za mu yi ta tattaunawa da ba ta da iyaka ba.” Alfijir Labarai ta rawaito …
Rundunar yan sandan jahar Jigawa ta samu nasarar cafke wani matashi mai suna Nura Abubakar mai shekaru 24 mazaunin unguwar Gada a karamar hukumar Kazaure …
A halin da ake ciki, mai magana da yawun DSS Peter Afunaya ya ce “Babu wani sharhi,” lokacin da aka tambaye shi game da kama …
Wani magidanci mai suna Samaila Ilu mai shekaru 35 ya rataye kansa har lahira, sakamakon mawuyacin halin da yake ciki a jihar Jigawa. Alfijir Labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
An dakatar da Farfesa Cyril ne saboda zargin sa da saɓa dokokin jami’ar. Alfijir Labarai ta rawaito Jami’ar Kalaba ta cire Shugaban Tsangayar Aikin Lauya, …
A kokarin da gwamnatin jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamnan Dikko Umaru Radda take yi na ganin ta saukaka wa al’ummar jihar. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda ya amince da fitar da zunzurutun kudi har kusan naira biliyan takwas da za a yi amfani da su don …
Halin da muke ciki a kasar mu yau, shine domin kyakkyawan gobenmu Alfijir Labarai ta rawaito Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga ‘yan Najeriya …
A karon farko tun bayan hambarar da shugaba Bazoum, tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou ya magantu kan lamarin. Alfijir Labarai ta rawaito Issoufou ya ce …
Yana iya zama kalubale, amma babu wani kalubalen da ba za a iya shawo kansa ba Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta nada sabbin …
jihohin Katsina da Ribas da Yobe da Adamawa da Kano da Kebbi su ma sun halarci taron. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta sanar da bayar da Naira biliyan biyar ga kowacce daga …