Skip to content

cropped Main AlfijirNews Logo 1.jpg

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
IMG 20260826 WA0178
English

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026
IMG 20260826 WA0755
English

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026
FB IMG 1765017840902
English

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026

LATEST POSTS

IMG 20260826 WA0178

Kano Government Declares Tuesday, September 1, 2026 Work-free Day For TAKUTAHA Celebration

Posted onAugust 26, 2026 English
IMG 20260826 WA0755

KNSG Constitutes 20-man Technical Committee To Review Academic Staff Renumeration 

Posted onAugust 26, 2026August 26, 2026 English
FB IMG 1765017840902

MAAUN: The shinning light among Private Universities in North-West

Posted onAugust 26, 2026 English
FB IMG 1787759387097

EFCC Chair Olukoyede Seeks Whistleblowers on Stolen Assets Abroad

Posted onAugust 26, 2026 English
best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Litinin 13/11/2023 – 29/04/1445AH

Daga Baba Usman Yan fashin daji sun kashe ‘yan sa kai 6 a karamar Bungudu a jihar Zamfara. Ana zargin wata matashiya da kashe ’yarta …

By Alfijir News
Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023
📸Facebook
Labarai

Yadda Da Kudaden Waje Suke Kara Tashi Gwauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

 Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Siya = 1115 / Siyarwa = …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Litinin 13/11/2023CE – 29/04/1445AH

Posted onNovember 13, 2023November 13, 2023

Daga Baba Usman Gama INEC tace ba za a sake zaɓen gwamnan Kogi a rumfunan da aka dakatar ba. ’Yan sandan sun kama wata mata …

📸Ododo
Labarai

Inec ta bayyana Usman Ododo na APC a matsayin wanda ya lashe zaɓen gwamnan Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Usman Ahmed Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi na shekara …

IMG 20231111 131533
Labarai

INEC Ta Ba Da Umarnin Sake Gudanar Da Zabe A Kogi

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe ta …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Safiyar Lahadi 12/11/2023 – 28/04/1445AH

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Daga Baba Usman Gama EFCC ta kama masu sayen ƙuri’a da kuɗi naira miliyan 11 a Kogi da Imo da Bayelsa. Babu wani ɗan takarar …

📸Masarautar Kano
Kano, Labarai

Mutum 140 suna jira a zartar musu da hukuncin kisa a Kano

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Gwamnonin da suka mulki Kano sun gaza sanya hannu kan takardun zartar da hukuncin kisa ko kuma su mayar da hukuncin na daurin rai-da-rai, in …

📸Gamboru Market
Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Tashi A Kasuwar Gamboru Da Ke Maiduguri

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Babbar Kasuwar Gamboru ta yi gobara bayan wata biyar da wata gobara ta lakume bangaren kasuwar Gobara ta tashi a a Babbar Kasuwar Gamboru da …

ALFIJIR 1
Labarai

INEC ta bayyana wanda ya lashe zaben gwamnan Jahar  Imo

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bayyana gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar …

BEST SELLER
Labarai

Lokutan Sallah a faɗin jihar Kano da Abuja Nigeria yau Lahadi 12/11/2023, 28/04/1445 AH

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

“Lalle ne Sallah ta kasance akan Mumunai, farilla me kaiyadaddun lokuta”. (An-Nisaa 103). Kano K Alfijir – 5:09 Am H. Rana – 6.22 Am Zuhur …

📸Samanja
Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah ya yiwa Samanja rasuwa yana shekaru 81

Posted onNovember 12, 2023November 12, 2023

Daga Badamasi Aliyu R/Lemo Allah Ya yi wa tsohon dan wasan kwaikwaiyon nan na arewacin Najeria, Alhaji Usman Baba Patigi wanda da aka fi sani …

📸Tinubu Haj Saadatu
Labarai

Tinubu Ya Naɗa Hajiya Sa’adatu Dogon Bauchi Muƙamin Kwamishiniya

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Ta taka muhimmiyar rawa wajen nemawa shugaba Tinubu ƙuri’un mata a Arewa har aka kai ga cimma wannan nasara. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban ƙasa …

📸MTN
Labarai

MTN ya magantu kan zancen yafe wa kwastamomi bashi a Nijeriya

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Kamfanin na MTN ya ce ma’aikatansa na iyakar kokarinsu domin magance matsalar. Alfijir Labarai ta rawaito Kamfanin sadarwa na MTN a Nijeriya ya fitar da …

best seller i
Labarai

Takaitattun Labaran duniya na Yammacin Asabar 11/11/2023 – 27/04/1445AH

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan ya nemi Majalisar Tarayya ta mayar da lokutan zaɓen gwamna lokaci ɗaya a duk fadin ƙasa. …

IMG 20231111 131548
Labarai

Yan Daba Sun Bude Wuta Akan Masu Zabe Da Kuma Yadda Ake Hada Hadar Saiyan Kuri’u

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Wasu ’yan bangar siyasa sun bude wa jama’a wuta tare da sace kayan zabe a yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar Bayelsa Alfijir …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Asabar 10/11/2023 – 26/04/1445AHNov 10, 2023

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Daga Baba Usman Gama Mutum biyu sun rasa rayukansu a lokacin da aka sami rikici tsakanin Fulani da ‘yan banga a wata kasuwa dsa ke …

📸Hukumar Hisbah
Kannywood, Labarai

Ƴan Kannywood Sun Yi Martani Kan Gayyatar Da Hisbah Tayi Musu

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

’Yan  Kannywood sun bayyana rashin jin dadi kan hanyar da Hisbah ta bi wajen gayyatar su Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta gayyaci jarumai …

📸Umar Abdullahi Ganduje
Labarai

Jam’iyyar PDP Ta Gargadi Ganduje Kan Zuwa Rumfunan Zabe A Bayelsa

Posted onNovember 11, 2023November 11, 2023

Jam’iyyar PDP reshen jihar Bayelsa ta yi kakkausar suka kan ziyarar da shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, zai kai jihar …

Screenshot 20221202 154709 com.facebook.katana edit 16234138425645
Labarai

Yajin Aiki! Kotu Ta Dakatar Da Kugiyoyin Kwadago Tafiya Yajin Aiki Da Suka Shirya

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Kotun ɗa’ar ma’aikata ta dakatar da kungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC daga shiga yajin aikin da suka shirya yi a ranar Talata. Alfijir Labarai …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Sake Sabin Nadi a yau Jumma’a

Posted onNovember 10, 2023November 10, 2023

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada dan jarida Barr. Abdulsalam Mohammed a matsayin mataimaki na musamman. Alfijir Labarai ta rawaito Sanarwar ta ce Barr …

Posts pagination

‹ 1 … 208 209 210 211 212 … 375 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab