Daga Baba Usman Gama
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ƙudirinta na kirkiro Hukumar Kula da Filaye ta Kasa.
Tinubu ya taya ‘yan Laberiya murna tare da jinjina wa shugaba Weah.
A bikin yaye ɗalibai na Jami’ar Maiduguri da aka yi yau jami’ar ta ba wa Mataimakin Shugaban kasa. Kashim Shettima, digirin girmamawa.
Ana zargin matar aure da kashe mijinta da taɓarya a Gombe.
Kungiyoyin fararen hula sun bukaci gwamnan Ondo ya mika mulki ga mataimakinsa.
An raba wa iyalan ’yan sandan da suka rasu sama da N2bn.
Tsohon shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya Olumide Akpata yace bangaren shari’ar kasar yayi lalacewar da yake da matukar wahala a samu tsayayyen alkali wanda zai gudanar da shari’a ta gaskiya ba tare da nuna son kai ba.
Shugaban Hukumar CAC Hussaini Ishaq Magaji (SAN), ya ce sama da kamfanoni 30,000 za su rufe a watan gobe saboda rashin biyan kudin
shekara.
Jami’an ’yan sanda da na shige da fice a rukunin gidaje na 777 da ke Maiduguri babban birnin jihar Borno, sun ba hammata iska a ranar Juma’a.
Fada ta barke tsakanin mayakan Boko Haram da kuma ‘yan kungiyar ISWAP wanda ya yi ajalin mayaka 60 a jihar Borno.
Domin Kallon Shirin FATAKE Mai Dogon Zango Season 1 Da Kuma CIgaba Da Kallon Season 2, Danna wannan Link din👇
https://youtube.com/@ukentertainmentkano?si=PPtuxJz76OuNP_oI
Wasu matasa biyu sun gurfana a wata kotun majistare da ke birnin Port Harcourt a jihar Rivers kan zargin lakaɗawa wani tsoho da matarsa duka.
Kananan yara da ke gudun hijira a Chadi na fama da cutar yunwa.
Isra’ila ta ce a yanzu ‘babu ƙayyadewa’ na yawan agajin da zai shiga Gaza.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp