Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1400 …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1400 …
Yayin da aka fara shirye-shiryen tunkara babban zaɓen shekara ta 2027, tuni an fara hasashen yadda yanayin siyasar zai kasance. Alfijir labarai ta rawaito IPSA …
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ba ta da shirin mayar da birnin tarayya Abuja zuwa jihar Legas. Ko mayar da wasu ma’aikatun gwamnati daga Abuja zuwa …
Wannan matashi dan Adaidaita sahu ya kara fito da darajar musulmai a idon duniya: Alfijir labarai ta rawaito wani dan jihar Katsina dake tuka babur …
Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta ƙasa, (IPMAN), ta koka game da wasu matsaloli da dama da ‘ya’yanta ke fuskanta wajen samun man …
Buhari ya ce a 2018 ya gano satifiket dinsa na WAEC a cikin gida, amma ya ki fito da su Alfijir labarai ta rawaito tsohon …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1390 …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu …
Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki har da masu rike …
Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai …
An ba su shaguna a Sabuwar Kasuwar Zamani da ke Damaturu da kuma tallafin kudi N100m Alfijir labarai ta rawaito Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala …
Jami’an hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, kan kafa rundunar sa-kai ta Fulani a jihar …
Kotun Majistray dake Nomansland ta aike da shugaban kungiyar APC media Forum Ɗanbilki Kwamanda bayan da jami’an DSS suka kaishi kara gabanta. Ana tuhumar Dan Baki ne …
Kaddarorin da aka kiyasta sun kai Naira miliyan 150, a ranar Talata, sun kone a kasuwar GSM, wadda aka fi sani da “Kasuwar Jagwal,” a …
A ranar Talatar da ta gabata ne wasu kananan yara uku suka makale a gaban Kotun Upper Area da ke Gwagwalada, babban birnin tarayya, bisa …
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu na fuskantar matsin lamba kan zargin da ake yi wa shugaban ma’aikatan fadar gwamnatinsa wato, Femi Gbajabiamila kan …
An saki ƴan matan ne bayan shafe kwana 19 a hannun masu garkuwa da mutane. Alfijir labarai ta rawaito ranar Talata da ta gabata da …
An bukaci Shugaban kasa Tunibu da lallai ya maida ma’aikatar ciniki da masana’antu jihar Kano ko kuma Onisha, matukar ya maida ya maida hukumar dake …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya tayi nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargi da hannu a wani yunkurin kisan gilla. Alfijir labarai ta rawaito wadanda …