Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240119 003937
Labarai

Gwamnatin Najeriya za ta mayar da shalkwatar FAAN zuwa Legas

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa za ta mayar da shalkwatar hukumar kula da filayen jiragen saman ƙasar (FAAN) zuwa birnin Lagos Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1705620313345
Labarai

Kotu ta bayar da umarnin kama Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci a jihar Bauchi da ke Najeriya, ta mayar wa da waɗanda suka tsaya wa Dakta Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi takardun kadarorinsu da …

IMG 20240112 163247
Labarai

Nasarar Gwamna Abba A Kotun Koli Ta Al’ummar Jihar kano Ce – In Ji Jamilu Abbas

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Mai baiwa gwamna Abba Kabir Yusuf shawara kan jamiyyun gama Kai Jamilu Abbas ya mika sakon taya murna ga gwamnan bayan nasarar da aka samu …

IMG 20231231 103804
Kano, Labarai

Tinubu ya gana da Ganduje, shugabannin APC na Jihar Kano

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

A ranar Alhamis din nan ne shugaba Bola Tinubu ya yi wata ganawar sirri da tawagar da ta kunshi shugabannin jam’iyyar APC reshen jihar Kano …

images
Labarai

Kotu ta yanke wa wasu masu garkuwa da mutane uku hukuncin kisa ta hanyar rataya

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Wata babbar kotu da ke zamanta a garin Fatakwal a jihar Ribas ta samu wasu mutane 3 da ake zargi da laifin yin garkuwa da …

FB IMG 1705050603144
Labarai

Kotun Ƙoli Ta Yanke Hukuncin Kan Shari’ar Zaɓen Gwamnan Gombe

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Kotun koli ta yi watsi da karar da dan takarar jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Nafiu Bala ya shigar kan zaben Muhammad Inuwa Yahaya a …

IMG 20240118 121833
ECOWAS, Labarai

Sanata Aliero ya Magantu Kan Rufe Iyakar Najeriya Da Nijar Da Aka Yi

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi, kuma tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Sanata Adamu Aliero ya bayyana cewa rufe kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar ya …

IMG 20240118 080409
Labarai

Ba muyi komai a ƙudundune ko a rufa-rufa ba – In Ji tsohon Shugaban kasa Buhari

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa ba su tafiyar da gwamnatin sa cikin rufa-rufa ko wata ƙumbiya-ƙumbiyar da aka riƙa ɓoye ayyukan gwamnati …

FB IMG 1704870772714
EFCC, Labarai

Badaƙalar N585m: EFCC ta titsiye Akanta-Janar tare da gayyatar ma’aikatan Ofishin Betta Edu

Posted onJanuary 18, 2024January 18, 2024

Hukumar EFCC ta titsiye Akanta-Janar ta Tarayya, AGF, Oluwatoyin Madein tare da kuma gayyatar karin ma’aikatan ma’aikatar jin kai kan zargin badakalar N585.2m. Alfijir labarai …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Alfijir labarai ta rawaito Labaran Yammacin Laraba 05/07/1445AH – 17/01/2024

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Daga Baba Usman Gama Babban sufeton ƴan sanda ya umarci shugabannin ƴan sanda su tsaurara matakan murƙushe ƴan bindiga Kotun ƙoli za ta sanar da …

IMG 20240117 193542
Gobara, Labarai

Ibtila’I! Shaguna 100 Sun Kone a Gobarar Kasuwar Fanteka a Kaduna

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Akalla shaguna 100 ne suka kone a wata gobarar da ta tashi a tsakar dare a Kasuwar Panteka da ke garin Kaduna. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1705511899853
Labarai

Tirka-Tirka! Jirgi ya yi saukar gaggawa bayan da fasinja ya gartsa wa ma’aikaciya cizo

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Wani jirgin sama da ke kan hanyarsa ta zuwa Amurka, ANA, dole ya sauya akala ya koma Tokyo, bayan wani fasinja da ya bugu mai …

IMG 20231110 WA0013
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kaiwa Da Komowa A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

  Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa   Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240117 WA0254
Labarai

Nassarawa Local Government Chairman Congratulates Governor Abba Kabir Yusuf on Landmark Supreme Court Judgement

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

In a significant show of solidarity and recognition, the Chairman of Nassarawa Local Government has extended heartfelt congratulations to Governor Abba Kabir Yusuf for his …

IMG 20240116 163744
Labarai

Shugaban Makarantar Musine International Academy ya Zama Sabon PRO Na Makarantu Masu Zaman Kansu A North East

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

An gunadar da Zaben Kungiyar makarantu Masu zaman Kansu National Association of Proprietors of Private Schools (NAPPS) ne a ranar Talata 16/12/2024 a Jihar Gombe …

IMG 20180605 130113 099
Kano, Labarai

Labari Mai Dadi! An Kafa Kotun Hukunta ’Yan Kwaya Da Masu Kwacen Waya A Kano

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Kwamitin yaki da shan miyagun kwayoyi da kwacen waya a Jihar Kano ya kafa kotun tafi-da-gidanka domin gaggauta hukunta masu laifi. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1705490668778
Kano, Labarai

Mai Martaba sarkin Gaya ya taya gwamnan Kano murnar samun nasara a kotun ƙoli.

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Masarautar Gaya dake jihar Kano, karkashin mai martaba Sarkin Gaya, Dr Aliyu Ibrahim, ta taya gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar samun nasara a …

FB IMG 1705488377264
Labarai

Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Ya Taya Gwamna Abba Kabir Murnar Samun Nasara A Kotun Koli

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya taya gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar nasarar da ya samu a kotun koli. Alfijir labarai …

IMG 20240112 WA0302
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano Zai Kashe Biliyan 8 Don Gina Manyan Makarantun Furamare

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Gwamnatin Kano, ta ware Naira biliyan 8 don gina manyan makarantun firamare guda uku a fadin jihar. Alfijir labarai ta rawaito Gwamna Abba Yusuf ya …

IMG 20240117 105806
Labarai

Ibtila i! Mutane biyu sun mutu, 77 sun jikkata a fashewar da ta faru a Ibadan

Posted onJanuary 17, 2024January 17, 2024

Gwamnan jihar Oyo, a kudancin Najeriya, Seyi Makinde ya tabbatar da mutuwar mutane biyu, yayin da wasu mutane 77 suka jikkata a wata fashewar da …

Posts pagination

‹ 1 … 70 71 72 73 74 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab