Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Batista Muhyi Magaji Rimin Gado zai fara Kai ziyara runbunan …
Shugaban hukumar karbar korafe korafe da yaki da cin hanci da Rashawa ta jihar Kano Batista Muhyi Magaji Rimin Gado zai fara Kai ziyara runbunan …
Shari’ar da ake zargin Hafsat Surajo Chuchu da zargin kashe abokin kasuwancin ta Nafi’u Hafiz, a gaban babbar kotun jahar Kano mai namba 13 karkashin jagorancin mai …
Jami’an hukumar shiyyar Kaduna na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, sun cafke wasu mutane uku da ake zargi …
Shugaban rikunin kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya nisanta kansa da wani labari da ake yadawa a kafafen sada zumunta na zamani cewa yafi yan …
Babbar Kotun Tarayya da ke Legas ta umarci Gwamnatin Tarayya da kayyade farashin kayan masarufi da na man fetur cikin kwanaki bakwai. Alfijir labarai ta …
Daga Baba Usman Gama Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shattima, ya kaddmar da jiragen yaki don kawar da ta’addnci, a sasanin sojin sama da ke Makurdi …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1485 …
Wata gobara da ta lalata kayayyakin abinci da Dabbobi da kayan sawa na dubban Nairori a garin Torankawa da ke karamar hukumar Bunkure. Alfijir labarai …
Iyalan Shugaban Ma aikatan Ofishin Mataimakin Shugaban Majalisar Dattijai Farfesa Muhammad Ibn Abdallah Na Farin Cikin Gayyatarku Daurin Auren Yarsa. Zankadediyar AmaryaSumayya Muhammad Ibn Abdallah …
Wata kungiya mai suna “Yan Dangwalen Jihar Kano” ta rubutawa majalisar dokokin jihar Kano takardar neman rusa dokar kafa karin masarautu hudu da suka hadar …
Ƙasa da kwanaki bakwai bayan saukarsa daga Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello zai gurfana gaban kotu, kan tuhuma da zargin karkatar da Naira biliyan 80 daga aljihun gwamnati …
Rundunar ‘yan sanda a Anambra ta sanar da Insp. Audu Omadefu mai lamba, AP No.362178, wanda ake nema ruwa a jallo. Alfijir labarai ta rawaito …
A yayin da sace-sacen jama’a ke kara kamari a babban birnin tarayya Abuja, an kama wasu jami’an ‘yansanda bisa zargin kwatar naira miliyan 29.9 daga …
Yadda Yan Masana antar Kannywood suka gudanar da gagarumin bikin karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin sabon shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya. An gudanar da …
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani yaro mai kimanin shekaru hudu mai suna Abubakar Sani sakamakon gobarar da ta tashi …
Shari’ar zargin Hafsat Suraj (Chuchu) da wasu mutane uku kan zargin kashe wani mutashi mai suna Nafiu Hafiz da ke gaban Babbar Kotun Jihar Kano …
Shugaban Karamar hukumar Nasarawa Auwal Lawan Shu’aibu wanda aka fi sani da aranposu ya bayyana ficewar sa daga jam’iyyar APC zuwa NNPP mai mulkin jihar …
Shugaban Karamar hukumar ungoggo Engr. Abdullahi Garba Ramat ya ajiye aikin sa Inda ya mika ragamar tafiyar da karamar hukumar ga Mataimakinsa. Alfijir labarai ta …
Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nijeriya (MAAUN), dake Kano, ta yi nasarar kammala rantsar da sabbin dalibai 1,380 da suka samu gurbin karatu na …