Alamomi masu karfi sun bayyana kan yunkurin tsige Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje, daga kujerarsa. Alfijir labarai ta rawaito majiyoyi sun ce wasu …
Alamomi masu karfi sun bayyana kan yunkurin tsige Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa, Abdullahi Ganduje, daga kujerarsa. Alfijir labarai ta rawaito majiyoyi sun ce wasu …
Kungiyar Kwadago na neman gwamnati ta kara mafi karancin albashi zuwa N200,000. Alfijir labarai ta rawaito yau Talata Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu zai rantsar …
Wata dalibar Kwalejin Kimiyya da Kere-Kere ta Tarayya da ke Mubi, Jihar Adamawa ta kashe kanta sakamakon rabuwa da saurayinta. Dalibar mai shekara 24 tana karatun aikin …
An koma da Danbalki kwamanda Zuwa gidan Kurkuku Sakamakon Alƙalin da ke shari’ar bashi da lafiya saboda haka ba zai iya sauraren karar ba a …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1445 …
Kungiyar likitocin Asibitin kwararru na Murtala Muhammad dake jihar Kano ta bayar da Sanarwar janye mambobinta daga bakin aiki har sai abinda hali yayi. Alfijir …
Daga Baba Usman Gama Sojoji sun kai samame tare da fatattakar ‘yan bindiga da dama a maboyarsu a dajin Sunke, Gando, Munhaye da kuma dajin …
Fitaccen mai fafutuka, Mahdi Shehu ya caccaki gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu da Kashim Shettima kan halin da yan kasar ke ciki. Alfijir labarai ta …
Kasashen sun sanar da ficewarsu daga ECOWAS, amma kungiyar ta ce ba ta da labari Alfijir labarai ta rawaito Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin …
Daga Aminu Bala Madobi Masu zanga-zangar sun nemi a kori gwamnatin Netanyahu sannan a gudanar da zabe ba tare da bata lokaci ba. Alfijir labarai …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, a ranar 20 ga Janairu, 2024, ta kama wani Bello Mohammed, mai shekaru 28, dan jihar Zamfara, a Kaduna. Alfijir labarai …
The operatives of the Nigeria Police Force, on 20th January 2024, have arrested one Bello Mohammed, 28, of Zamfara state, in Kaduna. Alfijir labarai reported …
Babban Daraktan hukumar CODE, Hamzat Lawal ya bukaci Shugaba Tinubu ya dauki mataki kan Minista Nyesom Wike Alfijir labarai ta rawaito Hamzat ya ce ya …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wasu mutane 24 a wani samame da suka kai a wani gidan biki da aka gudanar a wata …
Su Tubeless sun tayar da hatsaniya har da barazanar dukan jami’an tsaron da suka je wurin. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Tace Finafinai da Dab’i …
Daga Baba Usman Gama Dakarun Sojoji sun yi nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga uku a Karamar Hukumar Karim Lamido da ke Jihar Taraba. Kotun ƙoli …
Kotu ta tasa ƙeyar shugaban ƙaramar hukumar Ɓatagarawa kan zargin kisan kai Alfijir labarai ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Katsina ta tasa …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa duk wani dan jam’iyyar APC a yanzu a karkashin sa yake saboda shi …
Rundunar ‘Operation SAFE HAVEN’ ta rbayyana cewa, matasan ba wai kawai sun lalata da kuma wawashe dukiyoyi a cikin al’umma ba, sun kai farmaki ga …