Daga Baba Usman Gama Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta kama wani mutum mai shekara 35 da ake zargi da satar mutane a jihar. Rundunar …
Daga Baba Usman Gama Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kaduna, ta kama wani mutum mai shekara 35 da ake zargi da satar mutane a jihar. Rundunar …
Dole ne Na Kare Baitul malin Najeriya daga Masu wawure dukiyar kasa. Alfijir labarai ta rawaito Shugaba Bola Tinubu ya bayyana haka ne a Jiya …
Wasu matasa sun yi kwanton ɓauna tare da kashe sojoji, ciki har da hafsoshi 16 na bataliyar 181 ‘Amphibious Battalion” dake aikin samar da zaman …
Jami’an Civil Defence a jihar Kano sun damƙe wani gardi mai suna Muhammad Munzali ɗan garin Ƙaura Gidan Damo a ƙaramar hukumar Shanono. Alfijir labarai …
Tinubu ya sauke Sha’aban Sharada daga mukamin da Buhari ya bashi, tare da maye gurbinsa da dan Kano Alfijir labarai ta rawaito shugaban Najeriya ya …
Ta yi kira ga ma’aikatan da farar hula da masu rike da mukaman siyasa da su dauki wannan aiki a matsayin kira na yi wa …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1590/ …
Alfijir labarai ta rawaito Kyari ya yi wannan bayani ne a gaban kwamitin wucin gadi na Majalisar Dattawa da ke sa ido kan ayyukan da …
Ku Ajiye Bambancin Siyasa ku Fuskanci Al’ummarku Alfijir labarai ta rawaito shugaban kasa Bola Tinubu ya yi kira ga gwamnonin jihohi da su ajiye bambancin …
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa arzikin Nijeriya ta’annati (EFCC) ta shigar da ƙarar tsohon Gwamnan Jihar Kogi Yahaya Bello a gaban wata …
Kungiyar Matasan Arewa Ta bada Kwanaki Uku A janye Dakatarwar da aka yiwa Sen Abdul Ningi Ko Kuma Su shiga Zanga-zanga A Jihohin 19 da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1600/ …
Shugaban Kasar Najeriya Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro kada su biya kuɗin fansar sakin kusan ɗalibai 300 da malaminsu da aka yi garkuwa da …
Aig-Imoukhuede Ya Dawo A Matsayin Shugaban Kamfanin Access Holdings Bayan Shekaru Goma da ajiye Mukamin Kamfanin Access Holdings Plc (The Holdco) ya sanar da cewa …
Gwamnatin tarayya ta sanar da fara rabon metric ton 42,000 na kayan abinci iri-iri a matsayin tallafin da take baiwa ‘yan Najeriya a ranar Laraba. …
Gwamnatin Najeriya ta Gurfanar da Shugaban Ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo da ake tsare da shi a gaban kotu bisa zargin ta’addanci. Alfijir …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1593/ …
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya bayar da umarnin sake buɗe kan iyakokin ƙasar – ta sama da ta ƙasa – da jamhuriyar Nijar. Alfijir labarai …
Gwamnatin tarayya Najeriya ta dakatar da kaddamar da shirin bayar da lamuni na daliban Najeriya har sai baba tagani. Alfijir labarai ta rawaito Akintunde Sawyer, …