Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya bayyana cewa kungiyoyin kwadago za su jira matakin da shugaba Bola Tinubu zai yanke kan shawarwarin …
Shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero, ya bayyana cewa kungiyoyin kwadago za su jira matakin da shugaba Bola Tinubu zai yanke kan shawarwarin …
Daga Aminu Bala Madobi Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta jahar Kano karkashin jagoranci Abba El-mustapha ta bata tabbacin hada hannu da masu Sana’ar aiki …
Wata babbar kotun Kano da ke zamanta a Sakatariyar Audu Bako ta bayar da umarnin hana Hukumar EFCC kamawa, tsarewa, tsangwama, tsoratarwa ko gayyatar dan …
Shugaban kamfanin Dangote kuma shugaban matatar man, Aliko Dangote, ya tabbatar da sanarwar game da sabon ranar da za a fara samar da dala biliyan …
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayyana Hon. Alhassan Ado Doguwa, tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai, ba shi da laifi kan …
Majiyoyi sun shaida wa manema labarai cewa ‘yan ta’addan sun kai hari ne a tsakanin Garin Kuturu da kauyen Mannari da ke kusa da Auno, …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya kori Solomon Arase daga mukaminsa na shugaban hukumar kula da ayyukan ‘yan sanda (PSC). Alfijir labarai …
Bisa umarnin shugaban kasa, nade-naden da aka ambata sun fara aiki nan take. Alfijir labarai ta ruwaito Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Nkiruka …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Kungiyar wakilan kafafen yada labarai ta kasa, ta ce ta kauracewa dukkanin wasu harkoki na gwamnatin Jihar Kano ba Tare da Wani bata Lokaci ba. …
Wasu maniyyata guda biyu ƴan asalin jihar Kwara da ke aiwatar da aikin Hajjin bana a ƙasar Saudiyya daga jihar Kwara; Salihu Mohammed da Hawau …
Hukumar karbar korafe-korafen jama’a da yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta fara binciken sama da faɗi a cikin shirin tallafawa masu …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Justice Joyce Abdulmalik of the Federal High Court sitting in Abuja, on Friday, June 7, 202 ordered the final forfeiture of every asset of NOK …
Gwamnatin Kano ta ayyana dokar ta-ɓaci kan ilimi a faɗin jihar a wani mataki na farfaɗo da ɓangaren ilimin jihar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamna …
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda ya amince da bai wa ma’aikatar jihar goron sallah a naira 15,000. Alfijir labarai ta rawaito cikin wata …
Ƙungiyoyin kwadago NLC da TUC sun caccaki gwamnonin jihohi 36 bisa cewa ba za su iya biyan mafi karancin albashi na N60,000 ba. Alfijir labarai …
Engr Dr, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya zargi wasu ‘yan adawa a Kano da rikita gwamnati na tsawon shekara guda. Alfijir labarai ta ruwaito Kwankwaso ya …
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon ta bukaci mata da su daina shiga masana’antar Kannywood, inda ta bayyana cewa illar shiga masana’antar da mata ke …