Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20240530 183553 Facebook
Labarai

Labari Mai Dadi! Dakarun Nijar sun cafke Ɗan Bindiga Ɓaleri Da Nijeriya Ke Nema Ruwa A Jallo

Posted onMay 30, 2024May 30, 2024

Jami’an tsaro a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar cafke ƙasurgumin ɗan bindigar nan Ɓaleri, wanda ake nema ruwa a jallo a Najeriya. Alfijir labarai ta …

IMG 20230923 WA0013
ASUU, Labarai

Ana Wata! ASUU Ta Shiga Yajin Aiki A Jami’o’i Biyu A Kano

Posted onMay 29, 2024May 29, 2024

Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito jami’’o’in …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onMay 29, 2024May 29, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1716493752959
Kano, Labarai

Gwamnan Kano Ya Bada Umurnin Kama Duk Wanda Ya Fito Zanga-Zanga A jihar

Posted onMay 29, 2024May 29, 2024

Gwamnan jihar Kano ya sanya takunkumi mai tsauri kan duk wani taron jama’a da aka yi niyyar gudanar da zanga-zanga a jihar, tare da yin …

FB IMG 1716921765549
Kannywood, Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji un! Allah Ya Yiwa Mahaifiyarsu Ado Gwanja Rasuwa

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Allah ya yiwa mahaifiyar tsohon Shugaban Kungiyar masu Shirya Fina finai ta Jihar Kano, Alhaji Sa’idu Isah Gwanja, wadda kuma ita ce kishiyar mahaifiyar mawaki …

FB IMG 1716293743595
Labarai

YanzuYanzu: Wata Kotu ta hana Ƴan Sanda, DSS da sojoji fitar da Sarki Sanusi daga fada

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Wata babbar kotun jihar Kano, karkashin jagorancin Mai shari’a Amina Aliyu ta hana ƴansanda, hukumar tsaro ta farin kaya, SSS da sojojin Najeriya daga fitar …

FB IMG 1716899323505
Labarai

Tarin Nasarorin Da Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Samu A Bangaren Noma – In Ji Ministan Noma

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Abubakar Kyari Ya bayyana cewa ayyukan noma ya haifar da samar da ayyukan yi kusan 60,000 a cikin shekara guda. Alfijir labarai ta ruwaito Ministan …

FB IMG 1713773178320
Labarai

Yan Sanda Sun Kama Sojoji 4 Kan Fashi Da Makami

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Wasu sojoji guda hudu da wani babban jami’in hukumar Sibil Defens sun shiga hannun ’yan sanda bisa zargin fashi da makami. Alfijir labarai ta ruwaito …

FB IMG 1716889138426
Kannywood, Labarai

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJI’UNAllah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Fati Slow Rasuwa

Posted onMay 28, 2024May 28, 2024

Allah ya yiwa Jarumar Kannywood  FATIMA USMAN wadda aka fi sani da (FATI SLOW), Rasuwa. Muna Addu’ar Allah Ya Jikanta Ya Gafarta Mata Kurakuranta, Yasa …

FB IMG 1716833360872
Kano, Labarai

Kotu ta umarci Aminu Ado ya daina ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Babbar kotun jihar kano ta umarci sarkin Kano na 15, Mai martaba Aminu Ado bayero da ya daina kira ko gabatar da kansa a matsayin …

IMG 20240219 094633
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Litinin

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1716819484053
Labarai

Gwamnan Kano Ya Sake Magantuwa Akan Dambarwar Sarakuna Da Umarnin Kotu

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Sai yau Litinin muka karɓi umarnin kotu kan sauke Aminu Ado – Gwamnatin Kano Yayin da ake cigaba da dambarwar saukewa da ɗora sabon sarki …

Screenshot 20240317 131846 com.whatsapp.w4b edit 21836918129479
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Litinin 18/11/1445AH – 27/05/2024CE

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Daga Baba Usman Gama Mataimakin Gwamnan Kano ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro, Nuhu Ribadu, hakuri kan zargin hannunsa a yunkurin dawo …

IMG 20240527 WA0178
Labarai

Halin firgici: Wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja ya kauce hanya a Kaduna

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Daga Aminu Bala Madobi An shiga halin dar-dar yayin da wani jirgin kasa da ya taso daga Abuja ya kauce daga kan hanyar layin dogo …

FB IMG 1716796970945
Gwamnatin Kano, Labarai

Matar Na Tuba! Mataimakin Gwamnan Kano Ya Nemi Afuwar Nuhu Ribado

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Mataimakin gwamnan jihar Kano Kwamaret Aminu Abdussalam Gwarzo ta ba wa Mashawarcin Shugaban Kasa kan sha’anin Tsaro Nuhu Ribadu hakuri kan zargin sa hannunsa a …

FB IMG 1703222676383
Kano, Labarai

Liki Ya Tashi! Rundunar ‘Yan Sanda Ta Gano Wani Shirin Tayar Da Tarzoma A Kano

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce jami’an tsaro a jihar Kano  sun gano wani rahoton sirri da ke nuna cewa wasu bata gari na shirin …

IMG 20240527 WA0016
Labarai

Inda Ba Kasa! Gwamnatin Najeriya Ta Maka Gwamnonin Kasar 36 Kara A Gaban Kuliya

Posted onMay 27, 2024May 27, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnatin tarayya ta dau matakin shari’a a kan gwamnonin jihohin tarayya 36, ​​inda ta gurfanar da su a gaban kotun koli …

IMG 20240311 WA0055
Labarai

Ibtila’i! Mutum Bakwai Sun Mutu Sakamakon Hayaƙin Janareto

Posted onMay 26, 2024May 26, 2024

Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwance a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa. Alfijir labarai ta rawaito an …

Screenshot 20240526 111318 Facebook
Labarai

Tirka-Tirka! Ribadu Ya Bayyana Aniyar Ɗaukar Matakin Shari’a Akan Mataimakin Gwamnan Kano

Posted onMay 26, 2024May 26, 2024

Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro Mallam Nuhu Ribadu ya bayyana aniyar daukar matakin shari’a kan zargin bata sunansa da mataimakin gwamnan jihar …

IMG 20240525 WA0102
CBN, Labarai

Tirka-Tirka: CBN Ya kori ma’aikata 200 da suka hada da manyan ma’aikata da daraktoci

Posted onMay 25, 2024May 25, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Akalla jami’an babban bankin Najeriya CBN 200 ne aka sallama daga aiki a ranar Juma’a 24 ga watan Mayun 2024. Alfijir …

Posts pagination

‹ 1 … 37 38 39 40 41 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab